Shin Damakwaraɗiyya Musulunci Ce?

0
27

Da yawa daga cikin mutane sun ɗauka cewa ma’anar damakwaraɗiyya shi ne tabbatar da adalci a tsakanin jama’a, da daidaito da tabbatar da jin daɗin rayuwa. To, wataƙila a wasu lokuta wasu su ga kamar hakan. Amma wannan ba zai sa a ce damakwaraɗiyya Musulunci ce ba. 

Fa`Idojin Damakwaraɗiyya

Abin da aka fi zayyanawa daga cikin fa’idoji /amfanin damakwaraɗiyya su ne: a) Bai wa mutane dama su zaɓi wanda suke son ya mulke su. 

  1. b) Wai tana hana yin babakere a mulki. 
  2. c) Wai tana tabbatar da daidaito a tsakanin jama’a, a zamantakewa da tattalin arziki da siyasa da walwala. 
  3. d) Wai tana sa shugabanni su yi wa jama’a aiki, kasancewar su suka zaɓe Su. e) Takan sa talakawa su dinga jin ana yin mulki da su, tun daga gudanar da zaɓe da kuma jan su a jiki da masu mulkin za su dinga yi, domin su taimaka musu, da sauransu6
Domin karanta cikekken littafin  Danna nan 
labarin da ya wuceAsalin Siyasar Turai Data Musulunci
Labarin na GabaWuraren Da Ake Zaton Damakwaraɗiyya Ta Yi Kama Da Musulunci