Misalan Malaman Nufawa A Ƙarni Na Ashirin

0
28

Malaman ƙarni na ashirin sun haɗa da:

– Alhaji Umar Egan Bidda

– Alhaji Alpa Darajta Bidda

– Alhaji Umaru Banwuya Bidda

– Alaramma Malam Zubairu Kuba Bidda

Domin karanta cikakken bayani a kan Misalan Malaman Yarabawa A Ƙarni Na Goma Sha Tara danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Karatun Surah A Cikin Sallah danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Tsarin Tsangayun Alƙur’ani A Arewacin Najeriya; Tarihin Su Da Zamantakewar Su Da Hanyoyin Raya Su; wanda Dr. Sunusi Iguda Ƙ/Nasarawa ya wallafa shi; domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceTarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)
Labarin na GabaWasu Daga Malamai A Ilori