-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Yadda Za a Magance Ɓallewar Jini Bayan Haihuwa
Malamai masana ilimin likitancin musulunci sun gano cewa cin dabino mai bauri bayan haihuwa yakan hana zubar […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 7 months ago
Yadda Alamomin Ciwon Sanyi Yake
Waɗannan su ne kaɗan daga cikin alamomin ciwon sanyi, kamar haka; Ƙurajen gaba Ƙaiƙayin gaba Fitar da f […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 7 months ago
Hanyar Korar Aljanu Da Kariya Daga Dawowar Su
Kamar yadda muka sani aljani wata halitta ce da Allah ya yi ta ya kuma ɓoye ta ba za mu ganta ba; amma ita Allah ya […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 7 months ago
Guraren Da Aljanu Suka Fi Zama
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 7 months, 1 week ago
Alamomin Da Ake Gane Sihiri
Ana gane sihiri daga alamomi kamar haka: Yawan ɓacin rai ba tare da an maka laifi ba Kasala a lokacin da ka […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 8 months ago
Shin Menene Sihiri?
Sihiri wani abu ne yanzu wanda ya yawaita cikin al-umma. Kasuwar bokaye ta buɗe, mutane da yawansu suka manta da […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 8 months, 1 week ago
Yadda Alamomin Jinnu Yake
Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa. Jinnul Gawas Waɗannan ji […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 8 months, 2 weeks ago
Matakan Da Za A Bi Domin Rabuwa Da Jinnu
Akwai hanyoyi da yawa wajen rabuwa da irin waɗannan aljanu da ma wasu ba irin wannan ba. Ya zama duk inda aljani yake […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 8 months, 2 weeks ago
Yadda Nau'ikan Sihiri Suke Da Kuma Matakan Magance Su
Nau’ikan Sihiri a. Akwai kurciya b. Dan baka c. Sihirul firaƙ d. Sihirul muhabba e. Sihirul jini f. […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 8 months, 3 weeks ago
Neman Aure Bisa Koyarwar Musulunci
Akan so duk lokacin da mutum zai yi aure, mace ce ko namiji, ya dubi don me zai yi auren, shin kyawu ne? Kuɗi ne? […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 9 months ago
Addu'a Idan Mutum Yana Cikin Damuwa
Wannan addu’ar mutum yakan yi ta idan ya shiga cikin damuwa ko ya shiga cikin wani hali, ko tashin hankali; ya rasa […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Ake Gyaran Gashi Da Sanya Shi Yayi Tsawo
Gyaran Gashi Da Tsawo: Zaki samu shinkafa kowace iri ce rabin kofi; ki wanke ta sai ki zuba mata ruwa kofi biyu; sannan […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Ake Warkar Da Kambun Baka Ko Maita
Yayin da aka tabbatar da mayu sun kama mutum; ko kuma kambun baka ne ya kama mutum; akan umarce shi da ya yi wanka; […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Guraren Da Aljanu Sukafi Zama
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Hanyar Ƙona Aljani A Jikin Mutum
Akan samu aljanu sun yi taurin kai a jikin mutum a yi ta yi su fita su ƙi ko kuma in sun fita su dawo. Ga wani mataki […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Kalolin Aljanu Suke
Aljanu kala-kala ne kamar yadda muke nau’in mu kala-kala: Ga kalolin Aljanu kamar haka: Jinnul […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Nau'ikan Aljanu Suke
Kamar yadda muke da mata da maza, haka ma aljanu suke da mata da maza, yara da manya, tsoho da tsohuwa, sarakuna da […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu’ar Samun Lafiya – An ruwaito daga A’isha (Radiyallahu Anhu), ta ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kasance idan mara lafiya ya zo wurinsa da koke na rashin lafiya; yakan ɗauko hannunsa na […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu’ar Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali – An ruwaito daga Shaddad Ibn Aws, Annabi (Sallallaahu Alaihi Wasallam) ya ce; “Ya Shaddad, idan ka ga mutane suna tara azurfa, zinare ko kuma yaƙutu, to suna tarawa ne […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Wannan addu’ar; ana so a dunga karanta ta a duk lokacin da mutum ya tashi daga barci, da kuma lokacin da zai kwanta barci. Insha Allah, Allah zai tsare shi Duniya da Lahira.
Idan ka karanta, Allah (Subahanahu […]
- Load More
Gida Yahaya Ishaq Ishaq