-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 hours, 7 minutes ago
Shin Menene Sihiri? Sihiri wani abu ne yanzu wanda ya yawaita cikin al-umma. Kasuwar bokaye ta buɗe, mutane da yawansu suka manta da […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 1 week ago
Yadda Alamomin Jinnu Yake Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa. Jinnul Gawas Waɗannan ji […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 1 week, 4 days ago
Matakan Da Za A Bi Domin Rabuwa Da Jinnu Akwai hanyoyi da yawa wajen rabuwa da irin waɗannan aljanu da ma wasu ba irin wannan ba. Ya zama duk inda aljani yake […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 1 week, 6 days ago
Yadda Nau'ikan Sihiri Suke Da Kuma Matakan Magance Su Nau’ikan Sihiri a. Akwai kurciya b. Dan baka c. Sihirul firaƙ d. Sihirul muhabba e. Sihirul jini f. […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Neman Aure Bisa Koyarwar Musulunci Akan so duk lokacin da mutum zai yi aure, mace ce ko namiji, ya dubi don me zai yi auren, shin kyawu ne? Kuɗi ne? […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 4 weeks ago
Addu'a Idan Mutum Yana Cikin Damuwa Wannan addu’ar mutum yakan yi ta idan ya shiga cikin damuwa ko ya shiga cikin wani hali, ko tashin hankali; ya rasa […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Yadda Ake Gyaran Gashi Da Sanya Shi Yayi Tsawo Gyaran Gashi Da Tsawo: Zaki samu shinkafa kowace iri ce rabin kofi; ki wanke ta sai ki zuba mata ruwa kofi biyu; sannan […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Yadda Ake Warkar Da Kambun Baka Ko Maita Yayin da aka tabbatar da mayu sun kama mutum; ko kuma kambun baka ne ya kama mutum; akan umarce shi da ya yi wanka; […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Addu’ar Samun Lafiya – An ruwaito daga A’isha (Radiyallahu Anhu), ta ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kasance idan mara lafiya ya zo wurinsa da koke na rashin lafiya; yakan ɗauko hannunsa na […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Addu’ar Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali – An ruwaito daga Shaddad Ibn Aws, Annabi (Sallallaahu Alaihi Wasallam) ya ce; “Ya Shaddad, idan ka ga mutane suna tara azurfa, zinare ko kuma yaƙutu, to suna tarawa ne […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Wannan addu’ar; ana so a dunga karanta ta a duk lokacin da mutum ya tashi daga barci, da kuma lokacin da zai kwanta barci. Insha Allah, Allah zai tsare shi Duniya da Lahira.
Idan ka karanta, Allah (Subahanahu […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Wannan addu’a ita ake kira “gaya wa jini na wuce”; domin biyan buƙata, Wato duk wata buƙata da kake nema wajen Allah (Subahanahu Wata’ala); ko kuma kake son Allah ya biya maka buƙatunka cikin gaggawa; sai ka da […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Shiriyar Ubangiji – Ga wanda yake son Allah (Subahanahu Wata’ala) ya shirya masa yaransa su kintsu, su shiryu, su zama suna kiyaye umarnin ubangiji da kuma sharuɗan da ya gindaya musu.
Sai ka lazumci karanta […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Wannan ita ma addu’a ce da ake karantawa domin nema wa yara shiriyar Ubangiji da samun karatu. Duk mai son Allah ya kintsa masa yara su shiryu, su zama abin koyi a wajen al’umma.
To sai ya dinga lazumtar […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Ismullahil A’azim – Ana so a karata wannan addu’ar a duk lokacin da mutum ya samu kansa cikin tsanani ko kuma damuwa.
An samu wani sahabi a zamanin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam); ɗan kasuwa, wanda […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Addu’a Ga Cututtuka; Wannan kuma addu’a ce da aka ce a dunga karanta ta a duk lokacin da wata annoba ta shigo.
Idan har kana karanta wannan addu’ar, Allah zai tsare shi daga ciwon annoba na zamani, wanda aka […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Addu’ar Bushewar Zuciya – Wannan addu’ar ma akan karanta ta domin Ubangiji ya ba ka kariya daga dukkan cututtukan zamani da kuma bushewar zuciya.
Muddin za ka yi wannan addu’ar Bushewar Zuciya; Allah […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Mata – Akan so kowacce mace a ce ta san kanta, budurwa ko matar aure ko kuma bazawara, wannan shi ne zai sa ki sami daraja a wajen mijinki.
Da yawan mata, sun kasu gida huɗu kuma kowacce da hanyar da take bi […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Yadda Za ki Gyara Kanki. Akan so mace ta zauna kamar shinkafa a gidan mijinta; kar ki bari ya daina yinki, kar ki bari ya ƙosa dake.
Kin san shinkafa za a iya sarrafata ta kowace irin launi. Misali; za a iya […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 2 years, 11 months ago
Shi ciwon sanyi wanda Bature ke cewa (S.T.D: Sexual Transmitted Disease) yakan haddasa wa mata matsala daban-daban.
Kama daga rashin haihuwa, ɗaukewar sha’awa, wasu kuma yakan yi yawa ya taɓa musu ƙoda ya ha […]
- Load More
Gida Yahaya Ishaq Ishaq