wikiHausa

  • Abubuwan dake sawa mutum ya sami tsira (a dunƙule) guda huɗu ne, kamar haka:

    Imani:
    Aiki nagari;
    Umarni da kykkyawan aiki da hana mummunan aiki;
    Koya wa juna haƙuri da juriya.

    Wato ya kamata ya za […]

  •  Manzon Allah (S.A.W) ya kasance mai yawan murmushi da sakin fuska. Wani lokaci yakan yi dariya, har haqoransa na gaba ko wushiryasa ta bayyana.
    Idan ya yi fushi jijiyar fuskarsa takan kumbura da jini. Amma fa […]

  • Allah (SWT) ya fifita Manzonsa da kyan halitta, fiye da sauran bayinsa. Annabi Muhammad (S.AW) mutum ne madaidaicin halitta. Ba dogo ba, ba kuma gajere ba. Watau shi matsakaici ne.

    Annabi Muhammad (S.A.W) fari […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 2 months ago

    A yau za mu koyi yadda ake ajiye kayan miya tsawon shekara.
    Abubuwan da ake bukata:

    TUMATUR
    ATTARUHU
    TATTASAI

    Yadda ake yi shi ne:

    Da farko za a samu kwalabar bama wato mayonnaise amma a […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 3 months ago

    Dokar Nijeriya
    Ƙasar Nijeriya tana da reshe na shari’a, tare da babbar kotu, ita ce Kotun Koli ta Najeriya. Akwai tsarin doka guda uku daban-daban a Nijeriya: Dokar gama gari, wacce aka samo daga tsohuwar mulkin […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 3 months ago

    A ranar 29 ga Mayu, 1999, Abdussalam Abubakar ya miƙa mulki ga wanda ya ci zaɓen shugaban ƙasa na 1999, tsohon shugaban mulkin soji Janar Olusegun Obasanjo a matsayin zaɓaɓɓen shugaban farar hula na biyu na Nijer […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 3 months ago

    Mulkin Soja Da Yakin Basasa (1966-1979)
    Rashin jituwa da rikice-rikice na zaɓe da tsarin siyasa ya faru, a cikin 1966, ƙungiyoyin soja na baya-baya. Juyin mulkin farko ya kasance a cikin watan Janairun 1966, k […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 3 months ago

    Wanene Ɗan Auta A 'Ya'yan Abdulmutallib (Kakan Manzon Allah S.A.W) Wanene ɗan auta a yayan Abdulmutallib Kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama: Ɗan autan ‘ya’yan A […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 3 months ago

    Yadda ake gireba
    Gireba abin maƙwalashe ce, da ta samo asali daga fulawa, kuma ana yin ta ne da abubuwan amfanin yau da kullum, masu sauƙin damuwa. Ku biyo mu domin ku ga yadda za mu yi wannan girebar.
    Abubuwan h […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 3 months ago

    Ko an san dalilan da yasa girke-girkenmu ke da ƙamshi, amman ba ɗanɗano? 
    Shin ko an san mene ne dalilan da suke sa girke-girken iyayenmu na da ya fi namu daɗi da lafiya? 
    ko mun yi namu ba ya yin garɗi kamar […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 4 months ago

    Abubuwan da ake buƙata:

    Kaza ko Nama
    Shinkafa
    Kayan ƙamshi
    Mai ɗanɗano
    Masara
    Tafarnuwa
    Citta
    Albasa
    Cinammon
    Persley
    kayan miya
    Koren tattasai

    Yadda ake haɗawa 

    Za a sami nama ko ki […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 4 months ago

    Kaza ko Nama
    Shinkafa
    Kayan ƙamshi
    Mai ɗanɗano
    Tafarnuwa
    Citta
    Albasa
    Cinammon
    Persley
    kayan miya
    Koren tattasai

    Yadda ake haɗawa

    Za a sami nama ko kifi, idan nama ne yana buƙatar a dafa […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 4 months ago

    WAƊANDA ALLAH KE GAGGAUTA AMSA ADDU’ARSU
    1. Addu’ar Annabawan Allah.
    2. Addu’ar mala’ikun Allah
    3. Addu’ar wanda aka zalunta.
    4. Addu’ar mai ƙarfin imani da tsoron Allah.
    5. Addu’ar ɗa mai biyayya ga iy […]

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 4 months ago

    Mece ce sana’ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wassalama
    1.Kasuwanci

    Domin sannin wace ce mahaifiyar manzon Allah danna koren rubutun nan

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 4 months ago

    Mece ce sana’ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama
    1.kasuwanci

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 4 months ago

    Wace ce mahaifiyar Manzomu Sallallahu Alaihi Wasallam
    1. Aminah ‘Yar Wahab Ɗan Abdulmanaf Ɗan zahrah ‘Yar Sayyid bani Zahra.

    domin sanin a ina aka haifi manzon Allah (S.W.A) danna koren rubutun nan

  • wikiHausa wrote a new post 5 years, 9 months ago

    Sadar da zuminci,shi ne ziyarar ‘yan uwa da dangi da abokai na alkhairi da taimakon su da agaza musu.
    Annabi (S.A.W) ya bayyana mana sadar da zumunci da cewa hanya ce ta samun arziƙi da rayuwa mai daɗi a nan d […]

  • Tuba daga zunubi shi ne yin nadama, barin zunubin, da neman gafarar Allah.
    Ya zama dole ne mu tilasta wa kanmu yawan tuba. Domin samun yardar Allah maɗaukaki. Kuma Idan muna kwaɗayin samun amsawa ibadunmu, da a […]

  • wikiHausa wrote a new post 6 years, 2 months ago

    Tambaya

    Assalamu Alaikum warahmatullah. Malam don Allah ina neman fatawa.

    Wata ce take neman miji, kasancewar duk masu zuwa wajen ta  ba da gaske suke yi ba, to shi ne ta nemi taimako wurin malamin zaure yake […]

  • Load More