wikiHausa

  • Allah Maɗaukakin Sarki ya ce:-

    “Fazkuruunii azkurkum washkuruu lii walaa takfuruunii”

    { ku ambace ni, zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce min} (Baƙara, aya ta 152).

    “Yaa ayyuhal – lazina ama […]

  • “Allaahumma baarik lahum fimaa razaƙahum, wagfir lahum warhamhum”.

    {Ya Allah! Ka albarkance su a cikin abin da ka azurta su da shi, kuma ka gafarta musu, ka ji ƙansu}.

    Domin karanta cikakken bayani a kan F […]

  • “Alhamdu lil laahil lazii aɗ’amanii hazaa wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin”.

    {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da ni wannan (abincin); ya azurta ni da shi, ba tare da wa […]

  • “Afɗara indakum saa’imuuna wa akala ɗa’aamakum abraaru; wasallat alaikumul mala’ikatu”.

    {Allah ya sa masu azumi su yi buɗa baki a wajenku; kuma Allah ya sa nagartattun bayi su ci abincinku; kuma Allah ya sa Ma […]

  • “Zahabaz zama’u wabtallatil uruƙu, wa sabatal ajru in sha’allaahu”.

    {Ƙishirwa ta tafi, an yayyafawa jijiyoyi ruwa, kuma lada ya tabbata in Allah ya so}.

    Abdullah bin Amr bin Al- As ya ce: Manzon Allah ( […]

  • “Bismil laahi wa alaa sunnati Rasulil laahi”

    {Da sunan Allah, kuma a kan sunnar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam)}.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’ar Da Ake Yi Bayan An Binne Mamaci danna […]

  • “Inna lil laahi maa akhaza, walahu maa a’aɗaa wa kullun shai’in anhu bi ajalin musammaa…..faltasbir wal tahtasibu”.

    {Haƙiƙa abin da Allah ya ɗauka nasa ne, kuma abin da ya bayar shi ma nasa ne, kuma kow […]

  • Addu’a Ga Mamaci – “Allaahummagfir lahu warhamhu, wa aafihi; wa afu anhu wa akrim nuzulahu wawassi’i mudkhalahu, wagsilhu bil maa’i wassalji wal baradi; wa naƙƙihi minal khaɗaayaa kamaa naƙƙaitas saubal abya […]

  • “Allaahummagfir li fulaanin (bismihi) warfa’a darajatahu fiil mahdiyyina, wakhlufhu fii aƙibihi fil gaabiriina, wagfir lanaa walahu yaa Rabbal aalamiina, wafsah lahu fii ƙabarihi wa nauwir lahu fihi”.

    {Ya A […]

  • Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; Idan mutum ya ziyarci ɗan uwansa musulmi (da ba shi da lafiya); to yana tafiya ne cikin lambunan Aljanna yana tsinkar ‘ya’yan itaciyar su, idan ya zauna sai rahama ta […]

  • Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance yana nema wa Hassan da Husain tsari da wannan addu’ar:

    “U’iizu kumaa bi kalimatil laahit taammati min kulli Shaiɗaanin wa haammatin wamin kulli ainin […]

  • “Baarakal laahu laka fiil mauhuubi laka, wa shakartal waahiba, wa balaga ashuddahu, wa ruziƙta birrahu”

    {Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka da shi, kuma ya saka godewa wanda ya ba ka (shi); kuma Ya […]

  • “Allaahumma salli alaa Muhammadin wa alaa aali Muhammadin; kamaa sallaita alaa Ibrahima innaka hamiidun majiidun; Allaahumma baarik alaa Muhammadin wa alaa Muhammadin; kamaa baarakta alaa Ibrahima wa alaa aali […]

  • “Attahiyyaatu lil-laahi was salawaatu waɗɗayyibaatu, assalaamu alaika ayyuhan nabiiyu wa rahmatul-laahi wabarakaatuhu, assalaamu alaina wa alaa idadil-laahis saalihiina. Ashhadu an laa ilaaha illallaahu, wa A […]

  • “Sujada wajhii lillazii khalaƙahu wa shaƙƙa sam’ahu wa basarahu bi haulihi wa ƙuwwatihi (Fatabaarakal-laahu ahsanul khaaliƙiina)”.

    {Fuskata ta yi sujada ga wanda ya halicce ta, kuma ya tsaga ji da gani a gare […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years ago

    Idan ɗayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, to ya ce:-

    “Allaahumma innii as’aluka khairahaa wa khaira maa jabaltahaa alaihi, wa a’uzu bika min sharrihaa wa sharri maa jabaltahaa alaihi”.

    {Ya […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years ago

    Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: Idan ɗayanku ya yi atishawa to ya ce:

    “Alhamdu lillaahi”. {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah}.

    Ɗan uwansa kuma ko wanda yake zaune tare da shi ya ce m […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years ago

    Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji Ga ta nan ga ta nan ku Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi. Sannan ya ce […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years ago

    Mene Ne Data Da Information? Shin Me Ake Nufi Da Data? Data shi ne dukkanin abin da ake saka wa kwamfuta ta hanyar amfani da ɗaya daga cikin […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years ago

    Yadda Ake Addu'ar Biyan Bashi Addu’ar Biyan Bashi – Wannan addu’a ce ga wanda bashi ya yi wa yawa, yana so ya biya, ko kuma mutum na cikin tsanannin […]

  • Load More