-
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda ake Madi Rice
shinkafa kofi ɗaya 2.kanunfari ƙwaya shida, star onise kirfa sanda uku masoro da kakke coka […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda ake Jollof Rice
ABUBUWAN BUƙATA:- shinkafa ½ cup Nama kilo 225 a yanka ƙanana Tumatir ɗin leda ko gwangwani (220g) T lpa […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Za Ku Gyara Zamantakewar ku Ta Aure
1.Kyakkyawan yanayi Bincike ya nuna ma’auratan da suke sabunta yanayin rayuwarsu ta yau da gobe sun fi samun zaman […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Zaki Sa Mijinki Ya Qara Sonki
A lokuta da dama zamantakewar aure takan zama batada tasiri ga ma’aurata saboda wahalhalun yau da gobe da dawainiyar […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Za Ki Nunawa Mijinki Tsantsar Kula
A kowacce irin alaƙa ana buƙatar juriya. Hanyoyin da ya kamata ki bi wajen samarwa da gidan aurenki zaman lafiya shi n […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Za Ki Kula Da Fatarki
A yadda mayuka da kayayyakin gyaran jiki suka yi yawa a kasuwa, zaɓar abubuwan da za su taimakawa fatar jikinki yana […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Zaki Inganta Hallayarki Da Ɗabi'u Masu Kyau
1. KWARIN GWIWA Idan ya kasance bakida ƙarfin zuciya gwiwa akan kanki ƙarfin zuciya hakan zaisa ki zama bakya b […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Falalar Tafiya Masallaci
Tafiya masallaci domin yin ɗaya daga cikin salloli biyar bayan alwala. Alokacin da mutum ya ƙare alwala idan na miji n […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Ake Zaman Jiran Liman Bayan Nafila
Bayan mutum yayi nafila,yana zaune yana jiran liman zai iya yin kowane zikiri kafin zuwan liman,misali istigifari ko […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Ake Buɗe Karatun Alƙur'ani Da BismillAh A Cikin Sallah
Mai yin sallah zai buɗe karatun Alƙur’ani da BismillAh aɓoye ba tare da mamu sun ji karatun BismillAh ba shine li […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda Ake Alwala
Alwala asalin ta ibada ce kuma anciro kalmar ne daga asalin sunan ta na harshen larabci (Alwudu’u) wato haske kenan a […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Yadda 'Yan Mata Ya Kamata Su Kula Da Jikinsu Daga Lokacin Balaga
Kafin yarinya ta balaga tana iya fuskantar wasu canje-canje a bangarori na jikinta. kadan daga cikin hanyoyin da zata […] -
wikiHausa wrote a new post 3 years, 5 months ago
“Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba’ada maa amaatanaa wa’ilaihin nushuuru”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma zuwa gare shi yake}.
Annabi, tsira da […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 5 months ago
Wanda ya ji kiran sallah zai faɗi dukkan abin da ladanin yake faɗi, sai dai idan ya ce:
“Hayya alas-salaati (da) Hayya alal falaahi”.
{Ku taho ga sallah; ku taho ga babban rabo}.
A maimakon haka sai s […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 5 months ago
“Subhaana Rabbiyal a’alaa”.
{Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3).
“Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii”.
{Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah! Ya […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 5 months ago
Addu'a A Lokacin Da Mutum Zai Hau Abin Hawa
Bismil laahi wal hamdu lil laahi subhaanal lazii sakkhara lanaa hazaa wamaa kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa […] -
wikiHausa wrote a new post 3 years, 5 months ago
Addu’ar Shiga Kasuwa – “Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil khairu wahuwa alaa kulli shai’in ƙadiirun”.
Fassarar […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 5 months ago
Amsa Sallama – Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; “Idan ma’abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; “wa’alaikum”. {Ku ma haka}.
Domin karanta cikakken bayani akan Addu’a […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 6 months ago
“Alhamdu lil laahil lazii kasaani haaza (sauba) wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa); kuma ya azurta ni da ita; ba t […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 11 months ago
Rayuwar Yahaya Tanko A Taƙaice
Wanda Aka Gabatar A Taron Walima Wanda Majalissar Mata Ta Shirya A Ɗakin Taro Na Tsangayar Kimiyya Ta Jami’ar Bayero Ranar Lahadi 27 Ga J/Sani=26 Ga Maris 2017
Ƙuruciya da A […]

- Load More
Gida wikiHausa