-
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year ago
Nasiha A Kan Mata
MATA 10 WAƊANDA ALLAH YA TSINE MUSU: – ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ 1. Mata masu tsaga fuskokinsu. – ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼ […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year ago
Nasiha A Kan Rayuwa
Manzon Allah tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi Yana cewa, “Ku yi ƙoƙarin danne abubuwa guda uku a ci […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Sunnonin Ranar Juma'a
Ranar Juma’a, rana ce ta musamman a wurin Musulmai, rana ce babba, mafi daraja daga sauran ranakun mako. Rana ce da […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Sakamakon Alheri, Alheri Ne
1. Ka ciyar Allah Ya ciyar da kai. 2. Ka tufatar Allah Ya tufatar da kai. 3. Ka taimaka Allah Ya taimaka maka. 4. […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Mu Koyi Addini Kashi Na Biyu
KAN FASALIN ALWALA • Wanda ya manta da wata farilla daga gaɓoɓinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abinda ke bay […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Mu Koyi Addini Kashi Na Farko
Farillan alwala guda 7 ne: • Niyya • Wanke Fuska • Wanke hannaye zuwa gwuiwar hannu • Shafar kai • Wanke ƙaf […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Tarbiyyar Yara
KU KOYAWA YARANKU HALAYE UKU: 1. Yawan gaishe da na gaba da su. 2. Nutsuwa da barin wasa a hanya. 3. Fita cikin […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Rijistar CAC Da Muhimmancinta
Menene CAC Certificate? CAC (Corporate Affairs Commission) shi ne certificate ko kuma shaida ce da ake yi wa sana’a b […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Menene Writer's Block?
Writer’s block, yanayi ne da marubuci ko marubuciya ke jin kasalar kasa rubutu kwata-kwata, ko kuma an fara rubutun a […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Nasiha A Kan Maganganun Mutane
An tambayi Imam Hasanul Basari? Me ya sa ba ka damuwa da maganganun mutane? Sai yace, “Lokacin da aka haife ni, ni […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Nasiha Mai Tsoratarwa
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. Tsira da aminci su tabbata bisa Annabin ƙarshe, da dukkan iyalansa da sahabbai baki […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Ra'ayin Wani Masani Game Da Tasirin Bincike A Rubutu
Wani masani na cewa zuzzurfan bincike ba shi ne abinda ke samar da kyakkyawan littafi ba. Hanyar da ka bi wajen sa […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Bikin Karrama Gwarazan Gasar Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta ayyana Zubairu Musa Balannaji a matsayin wanda ya zo na farko a […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Amfanin Yin Bincike A Rubutu
1) Kai kanka a matsayinka na marubuci za ka ƙaru da ilimin da ba ka sani ba. 2) Gamsar da mai karatu ta hanyar bayar […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
-
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Hanyoyin Bincike A Rubutu
Kusan duk rubutun da marubuci zai yi, ƙirƙirarre (fiction) ko wanda ba ƙirƙirarre ba (non-fiction) abu na farko da ake […] -
Mubarak Abubakar became a registered member 1 year, 2 months ago
Gida Mubarak Abubakar