-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Babu laifi sai arama mata ko aciyar.
Hujja: Daarul Ifata’i Almisiriya.
Domin karanta cikakken bayani akan Da Wane Lokaci Ne Mutum Zaiyi Buɗa Baki A Shari’ah? danna nan.
Domin karanta cikakken […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Babu komai na, kaffarar jinkirin ramuwa akanta.
Hujja: Alfatawa 42206.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Kuma Tabari Sai Sha’aban Ta Rama Sai Kuma Ta Rasu Fa? danna nan.
Domin karanta […]
-
Lawan Bello changed their profile picture 3 years, 2 months ago
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Shin Idan Ana Bi Na Azumin Ramadan Da Na Sha Bisa Uzurin Al'ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha'aban Ya Zo Na Rama?Amsa: Ƙwarai kuwa, ya halatta macen da ta sha azumi bisa wannan uzurin na al’ada, ta bari har sai Sha’aban ta rama, […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ko shakka babu, ya halatta yayi komai idan har yana da damar yi; misali idan macece, babu damar tayi ƙiyamul laili, matsawar uzurinta na rashin tsarki ne.
Hujja: Alfatawa, Daarul Ifata’i […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Me Yasa Aka Fi Son Mai Azumi Ya Dage A Goman Ƙarshen Ramadan, Fiye Da Goman Farko Da Goman Tsakiya?
Amsa: Ana son mai azumi ya ƙara dagewa ne a goman ƙarshen Ramadan; saboda ninka lada da Allah Azza wa Jalla yake wa b […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: A’a.Babu bambanci duk itace ƙiyamul laili, fassarar tahajjud tana nufin dagewa ko kokari wajen yin sallar dare, ta hanyar daɗewa a tsaye kana karatun Alqur’ani.
Hujja: “Yana ninka yin ibada a goman ƙ […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Babu wani bambanci, duk abu ɗaya ne, sunan ne kawai kowanne da abin da yake nufi. Idan akace ƙiyamul laili, ana nufin tsayuwar sallah cikin dare, tarawihi kuma, sallar da idan mutum yayi raka’a biyu ko r […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ƙiyamul laili ita ce duk sallar da mutum yayi ta bayan sallar isha’i, itace ƙiyamul laili.
Hujja: (Muhammad Abdus sami’i Aminul Fatawa bi Daaril Ifta’i Almisiriya).
Domin karanta cikakken bayani a […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Zai rama wannan azumin guda ɗaya, amma babu kaffara.
Hujja: Nawawi mawurdi.
Domin karanta cikakken bayani akan Mece Ce Ƙiyamul Laili? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Raya Daren L […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Zai rama wannan azumin bayan sallah, sannan kuma zaiyi kaffara.
Hujja: Nawawi, Mawurdi, littafi: Almajmu’u.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mai Azumi Yaji Kiran Sallah, Amma Bai Ci Gaba Ba, […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Daga lokacin da alfijir ya fito, sai ya dakatar daga ci gaba da kusantar ta, babu komai, azumin shi yana nan daram.
Hujja: Nawawi, Mawurdi, littafi: Almajmu’u, Attaju wal iklil li muktasar […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Shin Idan Mutum Yana Azumin Ramadan Sai Ya Manta Ya Kusanci Matar Shi Da Rana?
Amsa: Babu ramuwa, kuma babu kaffara, azuminsa yana nan daram. Hujja: Mazhabu Hambaliyya Mazhabu Shafi’iyua, […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ko shakka babu, ya halatta; saboda wannan azumin zasu rama shi ne bayan sallah, bisa uzuri da shari’ah tayi musu. Akwai wasu daga cikin malaman dake ganin su haƙura, domin su girmama watan; amma ijtihaadi […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Shin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin Ramadan Ɗin?
Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da abinci a madadin ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan. Hujja: […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Tabbas mutum zai iya ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan da yasha kafin rasuwar sa.
Hujja: “Wanda duk ya mutu akwai ramuwar azumi akansa, manema haƙƙin jininsa suna iya rama masa”. […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ita tafiya komai sauƙinta, sunanta tafiya, idan mutum ya ajiye azumi, ya aikata sunna; idan kuma yayi azuminsa, babu laifi, azuminsa yayi. Saidai idan yin azumin, zai jefa shi cikin asara, ta rai ko lafiya […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Idan mutum ya samu kansa a irin waɗannan ƙasashe da ake dare ko rana na tsahon lokaci, zaiyi amfani ne da (time zone) wato ƙasashen da lokutansu yazo ɗaya. Amma su suna samun shigowar rana da dare, sai ya […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da mutane lokaci guda, gwargwadon yawan kwanakin da ake bin shi bashin azumin Ramadan ɗin da ya sha.
Hujja: “Tafi da wannan, ka ciyar da miskinai sittin”
Marawaici Abu […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Wanda duk ya manta ya sha ruwa ko yaci abinci, azuminsa yana nan daram.
Hujja: “Wanda ya ci ko ya sha bisa mantuwa cikin Ramadan, ya ƙarasa azuminsa, babu ramuwa akan shi, Allah ne ya ciyar da shi ya […]
- Load More
Gida Lawan Bello