-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 11 months ago
Sallar walaha ana yin ta daga kimanin minti goma sha biyar bayan fitowar rana har zuwa lokacin sallar Azahar. Mafi ƙarancin sallar walaha shi ne raka’a biyu daga nan har zuwa raka’a goma sha biyu.
Domin karanta […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 12 months ago
Raka’atul Fajri su ne raka’o’i biyu da ake yi kafin Sallar Asuba. Ana taƙaita su wato ba a tsawaita karatunsu da ruku’insu da sujjadarsu, kuma ana son yi su a gida kafin a fito masallaci. Manzon Allah (Sallallahu […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 12 months ago
Waɗannan nafiloli sune waɗanda ake yin su kafin ko bayan sallolin farilla; raka’o’insu goma ne ko sha biyu; ga yadda tsarin su yake :Raka’a biyu kafin Sallar Azahar ko raka’a huɗu bayan Sallar Azahar, raka’a Ma […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 12 months ago
1- Samun ɗaukaka da daraja a Aljanna.
2- Samun ƙauna da kulawa daga Allah Ta’ala.
3- Nafila tana cike giɓi da kan faru a cikin farilla.
4- Bayan farillai, ba abin da Allah ya fi so kamar Nafiloli.Domin ka […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 years ago
Daren Lailatul ƙadari, dare ne guda ɗaya da ake samunsa a watan Ramadan na kowacce shekara. Dare ne mai ɗimbin falala da daraja da babu wani dare da yake da irin waɗannan darajoji.
Allah Ta’ala ya saukar da sur […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 years, 1 month ago
A wannan matashiya, za a kawo taƙaitattun bayanai a kan mataki da hanyoyn tarbiyya da ya kamata iyaye su yi, ta hanyar karanta waɗannan bayanai, su kuma haɗa kai wajen aiwatar da su, domin samun zuri’a ma […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 years, 1 month ago
Sallar kisfewar rana da wata sunna ce mai ƙarfin gaske. Ana yin sallar kisfewar rana a cikin jam’i tun daga lokacin da hasken ta ya dusashe har zuwa dawowar hasken.
Ga yadda ake yin wannan sallah:-1- Ayi k […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 years, 1 month ago
Yadda Siffofin Masu Ba Da Tarbiya Suke
Masu hikima suna cewa: In mutum ya ce zai ba ka riga to ka dubi ta jikinsa kuma “wanda ba shi da abu ba zai iya bayar da […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 years, 1 month ago
Yadda Ake Wuturi
Hadisai da dama sun zo kan bayanin siffofin wutiri kamar haka 1- Wutiri da Raka’a Ɗaya: Manzon Allah (S. A. W.) y […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 years, 1 month ago
Falalar Salati Ga Manzon Allah (S.A.W)
An karɓo daga Abdullahi Ibn Mas’ud (RA) haƙiƙa Manzon Allah (S.A.W.) ya ce: “Haƙiƙa mutane da za su fi kusanci da ni r […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 years, 5 months ago
MUMMUNAN ƘARSHE DA KYAKKYAWAN ƘARSHE
Babu wani abu da ya fi damun duk mai hankali da imani a wannan duniyar, irin tunanin yadda ƙarshensa zai kasance.
Mutuwa dai dole ce, sai dai tashin hankalinta shi ne rashin sa […]
Gida Shehu Mansur Dala