-
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia III
Kafa Garuruwa Kamar yadda aka yi bayani a baya wayewar kan Ɗan Adam tana tabbata ne da kafa garuruwa. An fara gina […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia II
Rubutu Sumerians su ne suka fara rubutu. Kafin lokacinsu zane kawai mutane suke yi kuma ba ya ba da ma’ana. Saboda h […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia
Greeks (Girkawa) su ne suka sawa ƙasar da take tsakanin kogunan biyu Tigris da Euphrates suna Mesopotamia. Wannan […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewar Kan Ɗan Adam 3
Catal Huyuk Catal Huyuk (Hill at Fork in the Road) wannan wurin yana ƙasar Turkey inda aka sani da Anatolia […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewar Farko
Masana tarihi sun kasafa wayewa daga Paleolithic zuwa Neolithic. Ita Paleolithic lokacin farautar dabobi ne da tara […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewar Kan Ɗan Adam 2
Wasu masana sun ba da sharaɗai na wayewar kai. Sharuɗan sun haɗa da rubutu, a bisa wannan sharaɗi babu wayewar kai ga […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewar Kan Ɗan Adam 1
Kafin a fassara Wayewar Kai (Civilization da turanci) sai an fassara wasu kalmomi masu alaƙa da shi kamar yadda […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Biyar
Cinikin Bayi a Afrika ya ɗauki salo daban-daban kamar yadda na yi bayani a baya babu abin da ya kassara Afrika kamar […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Huɗu
Great Britain, Ingila ke nan duk da yake ita ta zama ta fi kowacce cin ribar cinikin Bayi, ba ta soke bauta ba da […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Uku
Yawancin cinikin Bayin da aka yi a wannan ƙarni na 16 ana ɗiban su ne ana kai su Satomi inda suke noman rake da s […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Biyu
Yahudawan da wannan Sarkin King Jour II ya kawo a shekarar 1485 su ne suka zauna a wannan wuri na Afrika, a shekarar […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Ɗaya
Babban abin da ya fara ragargaza Afrika kamar yadda muka faɗa shi ne cinikin bayi. An yi rubuce-rubuce da yawa a kan […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Tarihin Afirka Kashi Na Ɗaya
Afirka na da mutane biliyan ɗaya da miliyan ɗari huɗu da saba’in da huɗu da dubu ɗari biyar da uku da ɗari bakwai […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa changed their profile picture 1 year, 5 months ago
-
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Ma'anar Damokuraɗiyya
Ita dai damokuraɗiyya ana ganin cewa gwamnati ce wadda mutane suka zaɓe ta. Wannan ita ce fasasara mai sauƙi, amma wa […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 6 months ago
Tarihin Ranar Damokuraɗiyya A Najeriya
Alhamdulillah yau ranar damokuraɗiyya, tun lokacin da Mai girma Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana cewa duk r […]
Gida Dr. Ibrahim Ado Kurawa