-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Ina Mafita?
Kowacce cuta tana da magani, kuma kowace matsala tana da mafita, don haka mafita ga wannan mummunan hali da muka shiga […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Wasu Alamomin Da Ake Iya Gane Mai Shan Kayan Maye
Akwai wasu alamomi da ake iya gane masu shan ƙwayoyi. Wasu daga cikinsu sun haɗa da: Yawan tara kwalaben m […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Matsalolin Da 'Yan Maye Suke Cin Karo Da Su
Akwai matsaloli masu yawa game da shan miyagun ƙwayoyi, kuma yana yin tasiri sosai a rayuwar mashayan musamman ta […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Zaurancen ‘Yan Maye
Zaurancen ‘yan maye wasu kalamai ne da ‘yan maye suke amfani da su a tsakaninsu. Sau da yawa wasu mutane masu yin […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Rataye na 3: Waƙar Shan Ƙwaya ta Alhaji Dr Adamu Ɗanmaraya, Jos
To kar a sha ƙwaya, Ƙwaya ko ba ta da kya, Jama’a ku saurara. To kar a sha ƙwaya, Ƙwaya ko ba ta da kya […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Rataye na 2: Waƙar Hana Shan Ƙwaya da Sauran Kayan Maye Ta Marigayi Abdullahi Sani Makarantar Lungu
Kuma babu ƙarfi wajen mai shan ta ni na faɗi, Domin jininsa takan tsotse ya bar tafiya. Bacci kwa in har ya kwanta s […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Rataye Na 1: Waƙar 'Yar Maye Ta Ahmad Tijjani Gandu
Ahmad Tijjani Gandu ‘Yar Maye ‘yar maye, ‘Yar maye ya kamata ki bar shaye-shaye, Shaye-shaye, Ya kamata ki bar […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Illolin Shaye-Shaye
Shaye-shayen miyagun ƙwayoyi suna da illoli masu ɗimbin yawa ga mashayansu. Wasu daga cikin waɗanṇan illoli kan shaf […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Wasu Wuraren da Aka fi Koyon Shan Kayan Maye
Wasu daga cikin masu sha da kuma waɗanda suke zaune da masu shan ƙwayoyin, musamman mata, sun bayyana an fi koyon w […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months ago
Hanyoyin Ta'ammali Da Kayan Maye
Hanyoyin sun haɗa da hanyar sha da zuƙa ta baki (smoking) da zuƙa ta hanci (inhalation/sniffing) da yin allura ta ji […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months ago
Wasu Abubuwa Masu Sa Maye
Bayan mun ji rabe-raben ƙwayoyi kamar yadda masana suka bayyana, sai kuma mu je ga bayanin nau’o’in magunguna da wasu […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months ago
Matsalolin da Shaye-Shayen Kayan Maye Ke Haifarwa Ga Al'umma
An yi bayani cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi na cutar da mashaya da ma danginsu. To waɗannan matsaloli ba sun t […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months, 1 week ago
Wasu Daga Dalilan Shaye-shayen Ƙwayoyi
Masu iya magana suna cewa, ruwa ba ya tsami a banza, kuma in ka ga zomo a kasuwa kai shi aka yi. Yadda iya bincike ya […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months, 1 week ago
Matakan Shiga Shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi
Akwai matakai huɗu da ake bi ta kansu kafin a tabbata a cikin shan miyagun ƙwayoyi da sauran kayan sa maye, ga su k […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Shaye-Shayen Kayan Maye
Kalmar shaye-shaye, a ƙasar Hausa, musamman a Kano, ana alaƙanta ta ne da dafaffiyar albasa wadda ‘yan mata suke yin m […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Menene Shan Ƙwaya?
Shan ƙwaya shi ne, shan ƙwayoyi waɗanda a likitance bai zama dole ba ko kuma a sha fiye da kima da kuma shan ƙw […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Mecece Ƙwaya?
Hukumar NDLEA ta bayyana mece ce ƙwaya kamar haka: Ƙwaya ita ce dukkanin wani abu da za a sha ko a haɗiya ko a sh […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino changed their profile picture 7 months, 2 weeks ago
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Su Wanene Matasa?
Ya kamata kafin mu je ko’ina mu fara bayyana shin su wane ne matasa wato matashiya ko matashi. Akwai ra’ayoyi daga […]
Gida Ado Ahmad Gidan Dabino