Sanusi Iguda

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Kayan Karatu A Tsangaya Hausawa na cewa “Tun kafin a haifi uwar mai sabulu, balbela take da farinta”. Makaranta Alƙur’ani sun daɗe da m […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Tsangaya a Arewacin Najeriya wasu gidaje ne na ƙasa da ‘yan ɗakuna don kwanan almajirai. Lakkoki su ne a mafi yawan lokaci sunan da a ke kiran matsugunin samarin almajirai.

    Lakka ɗaya kan ƙunshi almajirai huɗ […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Kalmar tsangaya na nufin keɓantaccen wuri inda makaranta Alƙur’ani ke tattaruwa a matsayin muhalli, kuma cibiya don tsantsar koyo da koyar da Alƙur’ani Mai Girma.

    Asalin kalmar tsangaya daga Barbanci ce ne […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    1. Zamanin Halifofi Shiryayyu ba shakka an samiu nau’o’i daban-daban a wannan lokaci, kaɗan daga cikin misalan su sun haɗa da:

    Waƙafin da sayyidina Umar ya yi da kasonsa guda ɗari dake Khaibar, wanda ya rub […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    An sharɗanta kasancewar mai kula da waƙafi ya kasance:

    -Ya zamo Musulmi.

    -Baligi wanda ya halatta ya yi tasarrufi a shari’ance.

    -Ya kasance mai adalci.

    -Haka kuma ya kasance yana da ilmi ko ƙarfi da […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Waƙafi yana da rukunai guda huɗu kamar haka:

    – Mai waƙafi: sharaɗin mai yin waƙafi shi ne, ya kasance mai hankali; mai cikakken mulkin abin da zai yi waƙafi da shi na dukiya ko kadara, wacce za a iya amfan […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Waƙafi kamar yadda kuma ake iya kiran sa da “hubusi” ko “tasbil” ko “tahbis”; a shari’ance na nufin sallama dukiya ko kadara, sallamawa ta har abada don neman yardar Allah Maɗaukakin Sarki; ga waɗanda mai wa […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa dangane da waƙafi a matsayinsa na sadaka; wacce ladan ta yake ɗorewa har bayan rayuwar wanda ya yi ta. Kamar yadda ya zo a cikin faɗin Allah Maɗaukakin Sark […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Manufofin Waƙafi Ana yin waƙafi saboda cimma manufofin ne guda biyu, waɗanda kuma suka yi rassa masu ɗimbin yawa, waɗannnan man […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago

    Ana iya yin waƙafi a ɓangarori da dama da suka haɗa da:

    Ɓangarorin yaɗa addini da ilmantarwa:

    1. Gina masallatai da samar da abubuwan Jin daɗin masallata:

    A cikin su waɗanda suka haɗa da rijiyoyi don sam […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 5 years ago

    Kar Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba. Ambaton Allah Kada Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba,domin ambaton Allah yana da muhimmanci ga […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 5 years ago

    Halittar Lokaci Da Ƙarewarsa Halittar lokaci da ƙarewar sa, duk yin Allah ne. Ƙudurar Ubangiji kaɗai, ita ce mai wanzuwa. Domin kuwa tun farko ba […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 5 years ago

    Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam suna da yawa. RAFKANA: Rafkana wata cuta ce dake kama zuciyar […]

  • Sanusi Iguda wrote a new post 5 years ago

    Idan aka yi la’akari da mutanen da za su amfana da waƙafi, ana iya kasa su kamar haka:
    1. Ba da Waƙafi ga ‘Yan’uwa da makusanta, ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa matuƙa a kan yin irin wan […]

  • Yadda Musulmi Zai Ribaci Lokutansa Na Rayuwa Kwaikwayon Manzon Allah (S.A.W) A dukkan fuskokin rayuwa.  Kasancewar Manzon Allah (S.A.W) shi ne mafi cikar mutane […]