Sanusi Iguda

  • Irin wannan na faruwa ne a lokacin da matakan haɗa asiri; ko laƙani suka nemi a aikata wasu miyagun ayyukan saɓo.

    Kamar a ce sai ya taka Alƙur’ani ya shiga banɗaki da shi, ko ya rubuta ayoyin Alƙur’ani da wa […]

  • Sihiri shi ne ƙulla yarjejeniya tsakanin matsafi da aljani, bisa sharaɗin matsafin zai aikata wasu ayyukan saɓo. Sannan aljanin ya taimaka masa ta hanyar yi masa biyayya cikin umarninsa.

    A duk lokacin da ai […]

  • Kasancewar tsarin tsangaya wani fage ne mai faɗi, kuma wata wayewa ce ga ma’abotanta mai zaman kanta; tsarin ya haifar da samuwar wasu lafuza ko ƙarin yare wanda ya keɓanci waɗanda ke cikin wannan da’ira ta gar […]

  • Akwai wasu al’amura da ke jawo karkatar makaranta ko masu neman karatun Alƙur’ani zuwa wasu larduna ko biranen fiye da karkatarsu ga wasu lardunan ko biranen.

    Ƙaura daga wuri zuwu wani Wurin daban, abu ne d […]

  • Tajwidi dai ba sabon al’amari ba ne wajen ma’abota tsangaya, domin kuwa, makaranta da yawa a Maiduguri da Kano sun karɓe shi, kuma sun koye shi tun farko-farkon ƙarni na goma sha tara.

    Misali a nan shi ne, M […]

  • Za mu iya cewa tsangayun Alƙur’ani da cibiyoyin ilmin Addinin Musulunci su ne tushen wayewa a wannan nahiya ta Afrika; wadda al’ummar duniya ke kallo a matsayin koma baya (har ana yi mata laƙabi da “Dark C […]

  • Kayan Karatu A Tsangaya Hausawa na cewa “Tun kafin a haifi uwar mai sabulu, balbela take da farinta”. Makaranta Alƙur’ani sun daɗe da m […]

  • Tsangaya a Arewacin Najeriya wasu gidaje ne na ƙasa da ‘yan ɗakuna don kwanan almajirai. Lakkoki su ne a mafi yawan lokaci sunan da a ke kiran matsugunin samarin almajirai.

    Lakka ɗaya kan ƙunshi almajirai huɗ […]

  • Kalmar tsangaya na nufin keɓantaccen wuri inda makaranta Alƙur’ani ke tattaruwa a matsayin muhalli, kuma cibiya don tsantsar koyo da koyar da Alƙur’ani Mai Girma.

    Asalin kalmar tsangaya daga Barbanci ce ne […]

  • 1. Zamanin Halifofi Shiryayyu ba shakka an samiu nau’o’i daban-daban a wannan lokaci, kaɗan daga cikin misalan su sun haɗa da:

    Waƙafin da sayyidina Umar ya yi da kasonsa guda ɗari dake Khaibar, wanda ya rub […]

  • An sharɗanta kasancewar mai kula da waƙafi ya kasance:

    -Ya zamo Musulmi.

    -Baligi wanda ya halatta ya yi tasarrufi a shari’ance.

    -Ya kasance mai adalci.

    -Haka kuma ya kasance yana da ilmi ko ƙarfi da […]

  • Waƙafi yana da rukunai guda huɗu kamar haka:

    – Mai waƙafi: sharaɗin mai yin waƙafi shi ne, ya kasance mai hankali; mai cikakken mulkin abin da zai yi waƙafi da shi na dukiya ko kadara, wacce za a iya amfan […]

  • Waƙafi kamar yadda kuma ake iya kiran sa da “hubusi” ko “tasbil” ko “tahbis”; a shari’ance na nufin sallama dukiya ko kadara, sallamawa ta har abada don neman yardar Allah Maɗaukakin Sarki; ga waɗanda mai wa […]

  • Ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa dangane da waƙafi a matsayinsa na sadaka; wacce ladan ta yake ɗorewa har bayan rayuwar wanda ya yi ta. Kamar yadda ya zo a cikin faɗin Allah Maɗaukakin Sark […]

  • Manufofin Waƙafi Ana yin waƙafi saboda cimma manufofin ne guda biyu, waɗanda kuma suka yi rassa masu ɗimbin yawa, waɗannnan man […]

  • Ana iya yin waƙafi a ɓangarori da dama da suka haɗa da:

    Ɓangarorin yaɗa addini da ilmantarwa:

    1. Gina masallatai da samar da abubuwan Jin daɗin masallata:

    A cikin su waɗanda suka haɗa da rijiyoyi don sam […]

  • Kar Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba. Ambaton Allah Kada Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba,domin ambaton Allah yana da muhimmanci ga […]

  • Halittar Lokaci Da Ƙarewarsa Halittar lokaci da ƙarewar sa, duk yin Allah ne. Ƙudurar Ubangiji kaɗai, ita ce mai wanzuwa. Domin kuwa tun farko ba […]

  • Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam suna da yawa. RAFKANA: Rafkana wata cuta ce dake kama zuciyar […]

  • Idan aka yi la’akari da mutanen da za su amfana da waƙafi, ana iya kasa su kamar haka:
    1. Ba da Waƙafi ga ‘Yan’uwa da makusanta, ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa matuƙa a kan yin irin wan […]

  • Load More