Makaman Da Hausawa Ke Amfani Da Su Wajen Faɗa Ko Yaƙi

0
29

1. Adda
2. Adaka (bindiga)
3. Barandami
4. Baushi
5. Garkuwa

6. Gariyo
7. Ƙaho
8. Kibiya
9. Ƙota
10. Kokara

11. Kansakali
12. Kwari da baka
13. Bakan danƙo
14. Lifidi
15. Mashi

16. Sulke
17. Takobi
18. Tsitaka
19. Gorah

FASIHIN KAITA

Danna nan don karanta Wasu Kayan Aikin Rini

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceWasu Kayan Aikin Rini