| Sunaye |
Matsayi |
Kama aiki |
Barin aiki |
Jam’iyya |
| Kwamishinan ‘yan sanda, Audu Bako |
Gwamna |
Mayu 1967 |
Juli 1975 |
Soja |
| Kanel Sani Bello |
Gwamnan soja |
Juli 1975 |
Satumba 1978 |
Soja |
| Group Captain Ishaya Shekari |
Military Governor |
Satumba 1978 |
Oktoba 1979 |
soja |
| Alhaji Muhammad Abubakar Rimi |
Gwamna |
Oktoba 1979 |
May 1983 |
PRP |
| Alhaji Abdu Dawakin Tofa |
Gwamna |
May 1983 |
Oktoba 1983 |
PRP |
| Alhaji Sabo Bakin Zuwo |
Gwamna |
Oct 1983 |
Disamba 1983 |
PRP |
| Air Commodore Hamza Abdullahi |
Gwamna |
Janairu 1984 |
Agusta 1985 |
Gwamnan soji |
| Kanel. Ahmad Muhammad Daku |
Gwamnan soji |
Agusta 1985 |
1987 |
Soji |
| Group Captain Muhammad Ndatsu Umaru |
Gwamnan soji |
December 1987 |
27 Juli 1988 |
Soji |
| Kanel Idris Garba |
Gwamnan soji |
Agusta 1988 |
Janairu 1992 |
Soji |
| Architect Kabiru Ibrahim Gaya |
Governor |
Janairu 1992 |
Nuwanba 1993 |
NRC |
| Kanel Muhammad Abdullahi Wase |
Kwamandan soji |
Desemba 1993 |
Juni 1996 |
Soji |
| Kanel Dominic Oneya |
Kwamandan soji |
Agusta 1996 |
Satumba 1998 |
Soji |
| Kanel Aminu Isa Kwantagora |
Kwamandan soji |
Satumba 1998 |
Mayu 1999 |
Soji |
| Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso |
Gwamna |
Mayu 1999 |
Mayu 2003 |
PDP |
| Malam Ibrahim Shekarau |
Gwamna |
Mayu 2003 |
Mayu 2011 |
ANPP |
| Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso |
Gwamna |
Mayu 2011 |
Mayu 2015 |
PDP |
| Abdullahi Umar Ganduje |
Gwamna |
Mayu 2015 |
Har izuwa yau |
APC |
[…] karanta cikakken bayani a kan Jerin Gwamnonin Kano Daga (1967 zuwa yau) danna […]
An rufe yin sharhi