Jerin Gwamnonin Kano

0
347

Jerin sunayen mutanen da suka taba rike mukanin Gwamna a Jihar Kano.

Jahar Kano Gari ne da aka samar da shi a shekara ta 1967-05-27.A lokacin da ake raba yankin Arewa Benue-Plateau, Kano Arewa ta tsakiya.

Sunaye Matsayi Kama aiki Barin aiki Jamiyya
Kwamishinan yan sanda, Audu Bako Gwamna Mayu 1967 Juli 1975 soja
Kanel Sani Bello Gwamnan soja Juli 1975 Satinba 1978 soja
Group Captain Ishaya Shekari Military Governor Satunba 1978 Oktoba 1979 soja
Alhaji Muhammad Abubakar Rimi Gwamna Oktba 1979 May 1983 PRP
Alhaji Abdu Dawakin Tofa Gwamna May 1983 Oktoba 1983 PRP
Alhaji Sabo Bakin Zuwo Gwamna Oct 1983 Desemba 1983 PRP
Air Commodore Hamza Abdullahi Gwamna Janairu 1984 Agusta 1985 Gwamnan soji
kanel. Ahmad Muhammad Daku Gwamnan soji Agusta 1985 1987 Soji
Group Captain Muhammad Ndatsu Umaru Gwamnan soji December 1987 27 Juli 1988 Soji
kanel Idris Garba Gwamnan soji Agusta 1988 Janairu 1992 Soji
Architect Kabiru Ibrahim Gaya Governor Janairu 1992 Nuwanba 1993 NRC
kanel Muhammad Abdullahi Wase Kwamandan soji Desemba 1993 Juni 1996 Soji
Kanel Dominic Oneya Kwamandan soji Agusta 1996 Satunba 1998 Soji
Kanel Aminu Isa Kwantagora Kwamandan soji Satumba 1998 Mayu 1999 Soji
Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso Gwamna Mayu 1999 Mayu 2003 PDP
Malam Ibrahim Shekarau Gwamna Mayu 2003 Mayu 2011 ANNP
Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso Gwamna Mayu 2011 Mayu 2015 PDP
Abdullahi Umar Ganduje Gwamna Mayu 2015 Har izuwa yau APC