fbpx
Gida Ibada Shafi na 4

Ibada

Mun samar da wannan ɓangaren ne domin samar da dukkanin ibadu na addinin musulunci da muke da  su cikin harshen Hausa a sauƙaƙe.

Za ku iya kai wa gare su ta hanyar amfani da kwamfutoci ko wayoyin hannu.

WikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa domin koyo ko koyarwa