OVULATION:Ovulation wani abune dake zoma mata kafin zuwan al,ada wato period wanda ko wace mace da yanayin da take shiga a lokacin,hakan baya nuna alama na wani ciwo ko wata matsala da za’a je ganin likita.
hakan yanasa ko wace mace da yadda takeji a jikinta wata tanayin ciwon baya,wata ciwon kai,wata ciwon nono,wata cikowar nono,wata kuma tashi xuciya,wata ciwon mara, to wannan duk ba matsala bace
Kafin shiga cikin bayanin idan kanaso karanta Illar Wayar Salula Guda Goma (10) Ga Lafiyar Jiki Shiga nan
Alamomin Ciwon Ovulation Kafin Zuwan Al’ada Ko Lokacin Al’ada
- Mode change: yanayin fushi
- Head ache: ciwon kai
- Pelvic abdominal pain: ciwon mara
- Breast pain: ciwon nono
- Back pain: ciwon baya
- Nausea: tashin xuciya
- Vagina discharge: fitar ruwa mai kama da kunu
- Screation mucus hormone: zuban ruwa mai yauki bayan gama al’ada
- Weakness: ciwon rashi ƙwarin jiki
Shan magani mai kashe radadi yana taimakawa lokacin al’ada
1 Kamar analgesic drugs wanda likita ya amince asha irinsu Pcm ,diclofenac etc
2 Banda yawan shan {peldin} domin shansa yanada illah
3 Banda shan maganin gargajiya shima yanada illah
4 Banda saka tsumma a vagina domin yana dauke da micro organism ayi amfani da always wato pad
Domin karanta bayani akan Ciwon ƙaba (Hernia) Da Yadda Za’a Kare Kai Daga Hernia Danna nan