fbpx
Gida Marubuta Rubutu daga Sufian Ibrahim

Sufian Ibrahim

Sufian Ibrahim
2 RUBUCE-RUBUCE 1 SHARHI
Sufian Ibrahim marubuci ne, kuma therapist ne, musamman mental health therapy da addiction therapy, poet ne, spoken word artist ne, jakadan zaman lafiya ne, sannan kuma mai san yaga chanji mai kyau a yanayin rayuwar al’umma ne. Yana karatu ne a Jami’ar Bayero dake Birnin Kano (BUK), inda yake karantar haɗakar nazarin halittu a ɓangaren kimiyyar rayuwa.