-
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Bakwai
Kamar yanda Khadeeja ta faɗa ba ta sake kula hidimar yaran a ranar da ba ita ce da kwana ba, sai dai ranar kwanata […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months ago
Samuwar Rubutun Ajami
Bincike ya nuna cewa an fi samun rubuce-rubucen Ajami na zube a cikin hanyar rubutu Magaribi, wato ba a faye samun […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya changed their profile picture 3 months ago
-
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 3 months ago
Waiwaye A Kan Al’adun Gargajiya
Masana irin su Ibrahim (1982) da Bunza (2006) sun gabatar da bayanai dangane da asali da ma’anar kalmar al’ada. Don […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months ago
Yadda Wasu Kayan Da Hausawa Ke amfani Da Su Ga Doki Suke
1. Bante 2. Bawaji (majanyi) 3. Bulala (kurhu) 4. Dabaibayi. 5. Ɗangaba 6. Ɗangamba 7. Ɗangoshi 8. Ɗan wuy […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Shida
Tun wajen 12pm ta nemi izini a wajen aikin nata ta fice, kai tsaye gidansu ta nufa. Ta ci sa’a ta sami Mommy da Yaya M […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Biyar
Haka rayuwarsu ta cigaba; duk yanda ya so Khadeeja ta dinga bin shi ɗakinsa gaba ɗaya ta ƙi. Don haka ba shi da za […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Huɗu
Yana shiga parlor ɗinta ya kai hankalinsa kan dining table, yanda ya ga wajen a jere da kwanuka ya tabbatar abincin […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months ago
Makaman Da Hausawa Ke Amfani Da Su Wajen Faɗa Ko Yaƙi
1. Adda 2. Adaka (bindiga) 3. Barandami 4. Baushi 5. Garkuwa 6. Gariyo 7. Ƙaho 8. Kibiya 9. Ƙota 10. K […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months ago
Wasu Kayan Aikin Rini
1. Tukumar baba 2. Zarta 3. Babah 4. Shuni 5. Mucciya 6. Toka 7. Katsi 8. Marina 9. Mabugi 10. […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Uku
Sai bayan la’asar suka dawo tare kamar yanda suka fita, a lokacin yara suna islamiyya. Don haka cikin walwala ya ƙ […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months, 1 week ago
Wasu Kayan Aikin Ƙira
1.Masaɓa 2.Uwar maƙera 3.Awartaki 4.Zuga-zugai 5.Guduma 6.Gawayi 7.Zarto FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Wasu Kayan Sana’ar Saƙa Edita@rumasau-kallamu -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Biyu
Ta yi zaton ranar da kwana zai dawo kanta za ta ji tana cikin yanayin murna, sai dai ba hakan ya kasance ba. Yau ne za […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Ɗaya
Cike da ɗoki ya shiga ɗakin amaryarsa riƙe da ledarsa ta kayan ciye-ciye; tana zaune a can a ƙuryar gado. Ko da a ce […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months, 1 week ago
Wasu Kayan Sana'ar Saƙa
1.Uwar Masaƙa 2.Allera 3.Ɗan Iffa 4.Cakarkari 5.Hanjin ƙ […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months, 1 week ago
Wasu Kayan Aikin Fawa
1.Baho 2.Barho 3.Daro 4.Jantadi 5.Faranti 6.Kurada 7.Waya 8.Tire 9.Tsinka 10.Tugufa 11.Marari 12.Wuƙa 13.Kurada FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Aikin Sassaƙa Edita@rumasau-kallamu -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months, 1 week ago
Wasu Kayan Aikin Sassaƙa
1. Gizago 2. Ƙurfi 3. Kibiya 4. Matani 5. Matankwari 6. Tunga 7. Kalaba FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Busar Hausawa Edita@rumasau-kallamu -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 3 months, 1 week ago
Matsayar Ɗanbala
Lokacin da muke da manya, Lau muke ba a kashe wa. Zamanin da muke da manya, Babu bandits kaf Arewa. Sa’ilin da […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin
Ranar ɗaurin aure tun da sassafe baƙi suka fara zuwa gidan, zuwan nasu ma sai ya fi mata sauƙi tunda ya ba ta dama ta […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Tara
Duk yanda take cikin damuwa da zarar Mustapha yana waje to sai ta shiga walwalarta da yara, yayin da shi kuma duk wasu […] - Load More
Gida Activity