-
NAERLS changed their profile picture 3 years, 10 months ago
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 10 months ago
“Alhamdu lil laahil lazii kasaani haaza (sauba) wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa); kuma ya azurta ni da ita; ba t […]

-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 11 months ago
Akwai abubuwan da suke ɓata azumi matuƙar mutum ya aikata su; to azuminsa ya lalace, cikin waɗannan abubuwa, akwai:
1. Ci ko sha da gangan, idan mai azumi ya ci abinci ko ya sha wani abin sha da gangan, to ya […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Kallon takardar Alƙur’anin ibada ce, kamar yadda karanta Ƙur’ani yake ibada.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A Hannunsa Domin […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur’ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Hakan Ya Halatta, Menene Sakamakon […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Saukar Alƙur’ani cikin sallar tarawihi ya hallata, tare da cewa sahabbai ba su yi hakan ba.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Ya halatta mutum ya sauke Alƙur’ani cikin yini guda.
Domin karanta cikakken bayani a kan Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin Sahabbai Sun yi Hakan Ne? danna na […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Mustahabbi ne saukar karatun Alƙur’ani cikin kwanaki uku.
Domin karanta cikakken bayani akan Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda? dannan nan.
Domin karanta cikakken bayani akan S […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Ƙwarai kuwa, yana tilawar Alƙur’ani cikin watan Ramadan tare da Mala’ika Jibrilu.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Mene ne Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku? danna na […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Yaƙe-yaƙen Annabi S.A.W A Watan Ramadan?
Yaƙi biyu ne kawai ya yi cikin Ramadan, Yaƙin Badar babba da Fatahu Makka. Domin karanta cikakken bayani a k […] -
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Sau Nawa Annabi S.A.W Ya Yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya Yi Azumi Ashirin Da Tara?
Amsa: Ya yi azumin Ramadan ashirin da tara sau bakwai, yayi azumin Ramadan talatin sau biyu. Domin karanta […] -
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 3 years, 11 months ago
Shekara Nawa Shugaban Halitta Ya Yi Azumin Ramadan A Rayuwarsa?
Amsa: Ya yi azumin Ramadan ne na tsahon shekara tara. Domin karanta cikakken bayani a kan A Cikin Azumin […] -
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: An wajabta yin azumin Ramadan ne cikin watan Sha’aban, bayan canza alqibla da kusan wata ɗaya, wasu malaman kuma suka ce bayan watan Sha’aban ya shiga da kwana biyu.
Domin karanta cikakken bayani a kan S […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Gaskiya ne akwai falala ta musamman, fiye da kowace Umara, sai wacce aka yi da Shugaban halitta.
Domin karanta cikakken bayani a kan A Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan? danna nan.
Domin […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh a nan ya makara, ko ya fitar ba zakka ya fitar ba, sadaka kawai ya yi.
Domin […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Ana fitarwa da duk wani musulmi namiji ko mace, bawa ko ɗan jariri ne ko baligi.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana Da Wadartar Yin Haka, Kuma Y […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Ana fara fitarwa ne tun daga kwanaki biyu kafin sallah.
Domin karanta cikakken bayani akan Suwa yafi cancanta a fitarwa? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Irin abincin da ake ci a yankin da kake zaune, gamagarin abinci ko na musamman gwargwadon wadartarka, ana fitarwa duk mutum ɗaya ciki tafikan hannunka biyu, har sau huɗu, shine (Mudun Nabiyi).
Domin k […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Shin Mace Za Ta Iya Shan Maganin Da Zai Hana Al'adarta Zuwa Domin Ta Yi Azumin Ramadan Gaba Ɗaya Ko Kuma Idan Akwai Kaffara Ta Azumi Sittin, Domin Ta Yi Su Gaba Ɗaya A Jere?
Amsa: Idan har likita ƙwararre yace maganin ba zai cutar da ita ba, kamar ya haifar mata da wata illa nan gaba, ba […] -
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 11 months ago
Amsa: Idan ya ɗauko yin kaffara nayin azumi sittin, sai ya kamu da rashin lafiya ko ranar sallah layya ta shigo ko al’adarta tazo, idan mace ce, babu komai, azuminsu na baya bai rushe ba; ɗora lissafi kawai za s […]

- Load More
Gida Activity