-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfanin Folic Acid Ga Mata
Kafin ki kai ga ɗaukar ciki (juna biyu) da wata guda ko bayan ta tabbata ciki ya shiga lallai a watanni ukun farkon […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Rashin Jini A Jiki (ANEMIA)
Kusan kullum ka shiga asibiti sai ka samu ana sa jini wa marasa lafiya dayawa. Hakan ƙalu bale ne babba ga al’ummar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ƙaiƙayin Matsematsi (Jock itch)
A likitace ana kira wannan matsala da TINEA CRURIS, wanda kwayar cutar da ake fungi ke haddasa ta kuma kwayar cutar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ɗabi’ar Gyaran Jiki A Yau, Shin Ina Hakan Zai Kai Mu
Al’amarin sankarar nono “Breast cancer” nema yake ya zama tamkar wani zazzaɓin cizon sauro na Malaria, matsalar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Haihuwa A Gida Ba Jarumta Ba Ne Kuskure Ne
Jiya akwai wata baiwar Allah da ta rasa ranta lokacin aka kai ta cikin asibiti domin haihuwa bayan an sauko da ita […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Allurar Tsarin Iyali Ta Maza (Male Family Planning)
Wannan itace alluran danafadamuku ansamu ta maza kwanaki kuma cikin ikon Allah allurar ta samu amincewar hukumar kula […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Zaka Bada Agajin Gaggawa Ga Wanda Ya Sha Kananzir (Kerosene)
Kananzir, petir da sauran dangogin su duk irin agajin gaggawa su iri daya ne. Bayan tambayar da muka yi a wannan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Warin Baki (Mouth Odour)
Warin baki, abu ne me wuyar faɗi ga aboki ko wani da ake jin nauyinsa, to sai dai dole a kwana a tashi mutum zai san […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Menene Amfanin Motsa Jiki?
Motsa jiki na taimakawa wajen ƙara kuzari da inganta yanayi (mood),motsa jiki nada matukar muhimmanci ga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Gyanbon Ciki Wato Ulcer Disease
Ciwon olsa ta zama daya daga cikin manyan cutukka da suke damun al’umma a ƙasar mu ta Najeriya. Peptic ulcer d […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Cutar Dundumi Ko Ganin Hazo-Hazo
Cutar dundumi ɗaya ce daga cikin larurorin da kan shafi idanu, wannan larura ce ta dakushewar kaifi/ƙarfin gani, y […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfanin Ruwa Da Lafiya
Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa a ƙalla lita 2 zuwa 3 a kowace rana to lita 2 z […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Saurin Inzali (Premature Ejaculation)
Menene Premature Ejaculation: Premature ejaculation is the inability to delay ejaculation for more than one minute […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Dake Haddasawa Mace Ganin Ruwa Clear Ko Ruwan Nono Na Zuba Daga Nonuwanta
Yawan shafawa ko tattaɓa nono,ko kuma ya zamto me gida na yawan wasa dasu ko sanyasu a baki. Ko kuwa sanya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Zuciya
Ciwon Zuciya: Na nufin gazawar zuciyar wajen aika jini ga sassan jiki kamar yadda sassan jikin ke buƙata,ciwon zuciya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ƙarancin Bacci (Sleep Deprivation)
Ƙarancin bacci “Sleep deprivation” yafi cutar yunwa (undernutrition) ko ince cutar tamowa saurin kisa,duk me ƙin ƙ […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Dalilan Da Yake Kawo Rashin Zuwan Jinin Al'ada Ga 'Ya Mace
Maganin hana daukar cikin da aka yi allura ko aka dasa su acikin jiki to dukan su suna iya hana zuwan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Hyperstimulated Nervous System
(Wato yanayi ne da sashin da ke sarrafa ƙwaƙwalwa da laka kan yi aiki ba bisa ƙa’ida ba) A yanayin mutum zai riƙ […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Zaku Magancewa Marasa Lafiyarku masu Cutar Malaria
Wannan Bayanin nayi sa ne musamman domin kananun ma’aikatan lafiya dake matakin farko,saboda idan aikin ku ya gyaru ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
- Load More
Gida Activity