-
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 4 weeks ago
Yadda Amfanin Kuɓewa Yake A Jikin Ɗan Adam
Shin ko kun san Amfanin Kubewa A jikin Ɗan Adam? Mutane da dama suna amfani da kuɓewa a matsayin miya ba tare da s […] -
Sakatare wrote a new post 4 weeks ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Jordan
Ƙasar Jordan (Al-Urdunn) tana daga cikin ƙasashen Gabas ta tsakiya da suka fi ƙaranci a girma amma suka fi zurfin ta […] -
Dr. Abu-Ubaida Sani wrote a new post 1 month ago
Maƙala Mai Taken Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona a Gandun Waƙoƙin Baka na Hausa
Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona a Gandun Waƙoƙin Baka na Hausa Adamu Rabi’u BAKU […] -
Dr. Abu-Ubaida Sani changed their profile picture 1 month ago
-
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Budurwa Marar Tabo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya kyakkyawa, wadda ko tabo ɗaya babu a jikinta. Shi ke nan, sai ta ce ita […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Jarumin Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani jarumin sarki wanda a fagen yaƙi ba ya ja da baya. Duk inda ya sa gaba sai ya […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 month ago
Tarihin Garin Kudan 2
BABI NA HUƊU Rana ta fara haskawa a sararin samaniyar garin Kudan, tamkar zinaren take ɗauke da albarkatu. Mutane su […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 1 month ago
Yadda Asalin Kishi Yake
GABATARWA A shekarar 2013, wani rahoton binciken masana da Farfesa Daniel Freeman na Jamiar Oxford tare da marubuci […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 1 month, 1 week ago
Nazarin Hanyoyin Adana Kayayyakin Hausawa Na Gargajiya
TUN KAFIN A HAIFI UWAR MAI SABULU, BALBELA TAKE DA FARIN GASHINTA: NAZARIN HANYOYIN ADANA KAYAYYAKIN HAUSAWA NA […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tarihin Garin Kudan
BABI NA ƊAYA Allah mai yin yadda Ya so. Garin Kudan, tsohon gari ne da ya ginu bisa mutunci, tsoron Allah da kuma […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da take. Sai ta ce, ‘Allah, Allah, ba ka ba ni ɗa […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Gizo Da Ɓaure
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata rana ne dai wani sarki yana zance a zuci, yana cewa, ‘Gonata ta ɓaure ta yi kyau. Ɓaur […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashi […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 1 month, 1 week ago
Kimiyyar Siyasar Uban Gida: Tasiri, Makoma Da Silar Rabuwa
A siyasa, a ko’ina a faɗin duniya ana amfani da harshen ‘biyayya, jagoranci gami da magajin mulki’. Shugabanni da da […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 month, 1 week ago
Hadisi Na Bakwai Akan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Abdullahi ɗan Amr ɗan Asi (Radiyallahu Ahuma) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “H […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 month, 1 week ago
Hadisi Na Biyar A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musa
An karɓo daga Aliyyu (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Maganar ƙarshe da Manzon (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya yi ita ce: ” […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 month, 1 week ago
Hadisi Na Huɗu A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Ba ya t […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 1 month, 1 week ago
Falalar Malamai Da Ta'aziyyar Masani Shehu Ahmad Bamba (Ƙala Haddasana)
Sahabi Aliyu R.A ya faɗa ga Jabir ɗan Abdullahi R.A cewa “Duniya ta dogara ne a kan abu huɗu; Addini, da Malami, da ma […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji
Ga ta nan ga ta nan ku. Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi. Sai ya ce a ran […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Yarinya Da Dodanni
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta son kow […] - Load More
Gida Activity