-
WikiHausa wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Illolin iPhone Ga Tarbiyyar 'Ya'yanmu
Galibi mutane suna ɗaukar annobar cututtuka da masifun rashin zaman lafiya su ne kaɗai masifu; ana mantawa da wasi a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Sababbin Karin Maganar Hausa
Sakamakon zagayowar ranar Hausa ta duniya ta shekarar 2025, ga wasu sabbin karin magana: 1. Abin nema ya samu matar […] -
Sakatare wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Gudunmawar Sarki Abdulazeez Da Birtaniya Wajen Kafa Ƙasar Saudi Arabia
Abdulaziz Ibn Saud da Kafuwar Ƙasar Saudi Arabia: Binciken Tarihi Kan Rawar Da Birtaniya Ta Taka Taƙaitaccen B […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Yadda Ciwon Baki Yake (Mouth ulcers)
“Mouth ulcers” Ɗaya ne daga cikin ciwukan baki da a turance akan kirasa da canker sore (shankaso), Ƙaramin ciwo ne n […] -
wikiHausa wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Zikiri In An Zauna A Wani Majalisi
Ibn Umar ya ce: an kasance an ƙirgawa ga Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) a majalisi kafin ya tashi, yana […] -
Sakatare wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran
Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran: Daga Tsoffin Dauloli zuwa Jamhuriyar Musulunci Tsakure Wannan maƙala ta yi nazari kan t […] -
Sakatare wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Saudi Arabia
Ƙasar Saudi Arabia tana daga cikin muhimman ƙasashe a duniya, musamman ta fuskar addini da tattalin arziki. Kafuwar t […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Yadda Falalar Suratul Falaƙi Da Nasi Take
An karɓo daga Uƙubatu ɗan Amir (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Ba ka ga wa […] -
wikiHausa wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Zikiri Yayin Shiga Gida
“Bismillaahi walajnaa, wa Bismillaahi kharajnaa, wa alal-laahi Rabbanaa tawakkalnaa”. {Da sunan Allah muka […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Musa Ɗanƙwairo A Koyo Da Biyayyar Waƙa
Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun ya tashi, ya girma a gidansu; ya tarar da ana harka ta kiɗa da waƙa. Maga […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Maganganu Na Ƙarya A Kan Kashe Husaini (RA)
Waɗanda suka rawaito labaran kashe Husaini (Radiyallahu Anhu) da kashe Usman (Radiyallahu Anhu) da sauran yaƙe-yaƙe su […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Tarihin Malam Ɗankwandarai
An haifi Malam Isa Ɗankwandarai a garin Sankara a Ƙauyen Kwandarai. Ya yi tafiye-tafiyen neman karatu har Ubangji M […] -
Sakatare wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Tarihin Abubakar Malami SAN
Abubakar Malami SAN, wanda aka haifa a ranar 17 ga watan Afrilu, 1966 a kauyen Gwari dake jihar Kebbi, Najeriya, yana […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu changed their profile picture 6 months, 3 weeks ago
-
khairatu.shehu wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Addu'ar Shiga Wata Karkara Ko Wani Gari
اللهم رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْع وَمَا أَظْلَلْنَ، وَرَب الأَرَضِينَ السَّبْعِ وَمَا أَقْلَلْنَ […] -
khairatu.shehu wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Addu'a Idan Mutum Ya Ga Wani Abu Mai Ban Mamaki
Addu’a idan mutum ya ga wani abu mai ban mamaki, ko na farin ciki سُبْحَانَ اللهِ […] -
khairatu.shehu wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Addu'a Ga Wanda Yace Maka: Allah Ya Yi Maka Albarka
وَفِيكَ بَارَكَ الله. Wa fi ka barakallah Kai ma Allah ya yi maka albarka. Karanta Addu’a Ga Wanda Aka Zo Biyansa Bashinsa Edita@rumasau-kallamu -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Shigowar Ƙananan Ƙabilu Ƙasar Hausa
Sauran Ƙabilu Bayan waɗannan al’ummomi da aka yi bayani kan shigowarsu ƙasar Hausa akwai wasu ƙananan ƙabilu waɗand […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Zubar Da Ruwa A Farko Da Kuma Ƙarshen Juna Biyu
Zubar da ruwa ga farkon ciki da kuma ƙarshen ciki musamman daga wata 8 zuwa haihuwa ba cuta ko matsala ba ce ga […] -
Sakatare wrote a new post 6 months, 3 weeks ago
Faɗakarwa A Kan Cin Hanci Da Rashawa
Majalisar Tarayya da Zargin Naira Miliyan Uku Ƙungiyar SERAP ta fito fili ta buƙaci EFCC da ICPC su binciki M […] - Load More
Gida Activity