-
wikiHausa wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Tarihin Dr. Magaji Ahmad Gaya (PhD)
An haifi Magaji Ahmad Gaya a garin Gaya da ke cikin jihar Kano 17 watan Janairu a sherarar 1974. Ya yi karatun addinin […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al'adun Gargajiya 2
51.Illo (Ilolo, Iro) 52.Ilah 53.Iro 54.Inuwa 55.Jumah, 56. Jummai, 57. Jimmah, 58. Jumale (55, 56, 57, 58 duk […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al'adun Gargajiya
1.Audi (namiji/mace) 2.Auta (namiji/mace) 3.Abba. Abbati. Abbe 4.Abanbu 5.Aruwa 6.Asabe (Assibi, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin
Ba ƙaramin mamaki Hajia da Alhaji suka yi ba da Mustapha ya gaya musu ya saki Khadeeja. Shi kaɗai ya shiga da yaran d […] -
wikiHausa wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Yanayin Littattafan Ƙagaggun Labarai Da Suke Koyar Da Tarbiyya
Akasari akan sami: a. Koyar da Darussa na Rayuwa Littattafan ƙagaggun labaran sukan koyar da ɗabi’u irin su g […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Sakamakon Bincike A Kan Wasan Ƙunshi
Wannan bincike wanda aka gudanar, an yi amfani da hira da ziyar gani da ido da shiga cikin masu aiwatar da wasan inda […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Sunayen Abinci Ko Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 4
111.Ɗan gauta 112.Daskasmi 123.Ɗan gajera 124.Ɗan sululu 125.Ɗan bidis 126.Ɗan bori […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 3
71.Kantun nome 72.Nono 73.Rabeh 74.Rummace 75.Ramah 76.Soɓo 77.Sabulun salo 78.Tabso 79.Taka- […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Tara
Shirye-shiryen tafiya aikin Hajji sun kankama domin ana maganar saura sati uku alhazai su fara tashi. Duk wani abu da […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 2
36.Ganda 37.Gauta 38.Gaskami 39.Gawasa 40.Giginya 41.Gindi- […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Abincin Hausawa Kashi Na 1
1.Alkaki 2.Algaragis 3.Alkubus 4.Akuri 5.Alala 6.Alallagira 7.Alewa 8.Awara 9.Acca 10.Amaro 11.Bado 12.Bal […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 6 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Takwas
Kwanci tashi sai da Khadeeja ta kwashe shekaru biyu tana aiki a gidan rediyon nan a matakin internship sannan aka sami […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 6 months ago
Wasan Ƙunshi A Yau
Zamani ya yi matuƙar tasiri a wasan ƙunshi. Idan muka dubi shi kansa wannan wasa, za mu ga a ɓangaren da ake amfani da […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 6 months ago
Yadda ake Gudanar da Wasan Ƙunshi
Da zarar watan azumin ya kama, watan (Ramadan), ‘yan mata su ne masu ko suke gudanar da wannan wasa a ƙarƙashin tal […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 6 months ago
Menene Wasan Ƙunshi?
Wasan ƙunshi, yana daga cikin nau’o’in wasannin gargajiya wanda samari da ‘yan mata suke aiwatarwa shekar […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 6 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Bakwai
Kamar yanda Khadeeja ta faɗa ba ta sake kula hidimar yaran a ranar da ba ita ce da kwana ba, sai dai ranar kwanata […] -
wikiHausa wrote a new post 6 months ago
Samuwar Rubutun Ajami
Bincike ya nuna cewa an fi samun rubuce-rubucen Ajami na zube a cikin hanyar rubutu Magaribi, wato ba a faye samun […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya changed their profile picture 6 months ago
-
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 6 months ago
Waiwaye A Kan Al’adun Gargajiya
Masana irin su Ibrahim (1982) da Bunza (2006) sun gabatar da bayanai dangane da asali da ma’anar kalmar al’ada. Don […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 6 months ago
Yadda Wasu Kayan Da Hausawa Ke amfani Da Su Ga Doki Suke
1. Bante 2. Bawaji (majanyi) 3. Bulala (kurhu) 4. Dabaibayi. 5. Ɗangaba 6. Ɗangamba 7. Ɗangoshi 8. Ɗan wuy […] - Load More
Gida Activity