-
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 8 months ago
Koko abinsha ne na karin kumallo na hausawa, wanda ake yin sa daga gero. Koko na da daɗin sha, ga matuƙar amfani a jiki.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Gero
Citta
Barkono
Kanunfari
Yadda Ake Haɗawa:
1. A jiƙa gero ya jiƙu […] -
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 8 months ago
Kunun gyaɗa na ɗaya daga cikin abin sha mai daɗi da amfani a jikin ɗan Adam.
Abubuwan da ake buƙata;
Farar shinkafa
Ɗanyar gyaɗa
Sugar daidai misali
Yadda ake haɗawa
A gyara farar shinkafa sai a wanke […] -
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 8 months ago
Abubuwan Buƙata
GeroWake
Kuli
Maggi
Gishiri
Citta
Kanunfari
Barkono
Cucumber
Tomato
Albasa
Cabbage
Man gyaɗa
Yadda Ake Haɗawa:Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wa […]
-
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 8 months ago
Burabusko: Burabusko abincin gargajiya ne, wanda ya samo asali daga Barebari; wanda ake yin shi da gero.
Gero na ƙunshe da sinadiran calcium, copper, iron, magnesium, manganese, selenium, potassium, phosphorus da […] -
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 9 months ago
Kunun kwakwa yana ɗaya daga cikin abin sha mai riƙe ciki, sannan ba shi da wahalar narkewa a ciki.
Yana rage hawan suga ga masu ciwon suga, ruwan kwakwa yana wanke koda da samun fitar fitsari cikin sauri da in […] -
Halima Chamo changed their profile picture 5 years, 10 months ago
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 10 months ago
Yadda Ake Rage Zafin Kishi
Kishi wani al’amari ne babba. Kuma ɗabi’ace da Allah Ya halicci mutane da ita. Maza da mata, kuma kowacce mace na da […]
-
Ismail Muhammad Sani's profile was updated 5 years, 11 months ago
-
Abdulrahman master changed their profile picture 5 years, 11 months ago
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 11 months ago
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya. Alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .
Da farko yadda ake gyara soyayya yana da muhimmanci a koye shi, sannan mu fahimci so ko ƙauna shi ne y […] -
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 11 months ago
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai sauransu .
Da farko mu fahimci so ko ƙauna shi ne yarda da amincewar zuciya game da wani mutum ko wani abu.
A […] -
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 11 months ago
YADDA AKE GYARA SOYAYYA
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .
Da farko mu fahimci So ko ƙauna shi ne yarda da amincewar zuciya game da wani […] -
Ismail Muhammad Sani changed their profile picture 5 years, 11 months ago
-
Amin Yusuf Gwamna changed their profile picture 5 years, 11 months ago
-
Aminu Ahmad changed their profile picture 5 years, 11 months ago
-
Aminu Ahmad's profile was updated 5 years, 11 months ago
-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 3 months ago
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa mai tsarki, da niyyar ɗahara.
Ga bayani dalla-dalla yadda ake taimama:1 – A doki ƙasa da […]
-
Isa Uba Chamo wrote a new post 6 years, 3 months ago
Kaciyar mata a Musulunce ba ta da wani hukunci na a yi, ko kar a yi cikin shari’ar Musulunci.
Saboda duk hadisan dake cikin littattafai kamar su: Sunan na Turmuzi da ragowar littattafai, ba su yi magana kan wajibi […] -
Isa Uba Chamo wrote a new post 6 years, 3 months ago
Za a iya gwajin ciki da na’ura a kowane lokaci na rana; amma dai da sassafe shi ne mafi dacewa. (fitsarin farko).
Ki yi fitsari a cikin roba ko kwano mai tsabta ko kofi ko duk abin da kike ganin fitsari zai iya z […] -
Hassan Mohd Hassan wrote a new post 6 years, 3 months ago
Ma’anar Ilimi Da Matakansa
1. Ma’anar Ilimi
A wannan gaɓar za mu yi magana a kan ma’anar Ilimi a madarar lughah (a harshe Larabci) da kuma Isdilahi (mahangar yaren shari’ar musulunci) a taƙaice.
2. Ma’anar Ilimi […]
Gida Activity