-
Engr. farooq's profile was updated 5 years, 5 months ago
-
Khadija Yusha'u (Amira)'s profile was updated 5 years, 5 months ago
-
Khadija Yusha'u (Amira) changed their profile picture 5 years, 5 months ago
-
Hassan Mohd Hassan's profile was updated 5 years, 5 months ago
-
Hassan Mohd Hassan changed their profile picture 5 years, 5 months ago
-
BHM Ninja changed their profile picture 5 years, 5 months ago
-
Engr. farooq changed their profile picture 5 years, 5 months ago
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Yadda Ake Haɗa Abin Sha Na Kankana
Abubuwan hadawa Kankana Mangoro Abarba Sugar Ruwa Yadda ake haɗawa Da farko sai ki samu […]
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan haɗawa
Nama
Albasa
Attarugu
Yaji
Maggie
Gishiri
Mai
Spice da kike so, ko kike da shi (na yi amfani da black pepper, nut meg da coriander powder)
Seasoning da kike so
TafarnuwaYadda […]
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan da ake buƙata
Gero
Kanunfari
Girfa
Citta
Sugar
RuwaYadda ake haɗawa
Ki samu gero ki sa ruwa ki wanke, sai ki jiƙa ta, kamar na awa biyu
Sai ki raba shi kashi biyu, kashi ɗaya ki […]
-
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan haɗawa
Albasa
Koren tattasai
Taruhu
Tattasai
Kayan ƙamshi
Maggi
Kwakwamba (cucumber)
Butter ko man gyaɗaYadda ake haɗawa
Ki ɗauko albasa ki gyara, ki yanka ta ƙanana, sai ki wanke […]
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan haɗawa
Fulawa kofi huɗu (4 cups)
Kwai 15 (ya danganta da irin girmansu)
Butter 2 (simas leda 2)
Baking powder ƙaramin cokali huɗu (4tsp)
Filebo ƙaramin cokali uku
kwakwa (na yi amfani da na k […] -
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan da ake buƙata
Farar shinkafa
Tuwo/dafaffiyar shinkafa
Yeast
SugarYadda ake haɗawa
1. Za ki gyara, ki jiƙa shinkafa kamar na awa ɗaya haka.2. Sai ki kawo tuwon ko shinkafa daffafiya ki zub […]
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan haɗawa
Tafasasshe macaroni (macaroni ya danganta da irin shape da kike so)
Kabeji
Koren tattasai
Tattasai
Attaruhu
Karas
Albasa
Lawashi
Kayan ɗanɗano
Gishiri kaɗan
Man gyaɗa ko butt […] -
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan da ake buƙata
1. Zoɓo2. Kanunfari
3. kimba
4. Masoro
5. Lemon grass
6. Sugar
7. Ruwa
Yadda ake haɗawa
1. Da farko za ki wanke zoɓonki ki sa a tukunya, ki sa ruwa, kanunfari, kimba, masoro, lem […] -
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan da ake buƙata
Wake
Albasa
Tattasai
Attarugu
Gishiri
Kayan ɗanɗano
Ƙwai
RuwaYadda ake haɗawa
1. Ki wanke wake, ki gyara ki sa albasa, attaruhu da tattasai ba da yawa ba, sai a kai miki […] -
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Abubuwan da ake buƙata
Abarba
Ruwan sanyi
Sikari
Na’ana
Ɗanyar citta
Ruwan lemon tsamiYadda ake haɗawa
1. Da farko za ki ɓare abarba, ki yanka ta ƙanana, ki sa a blender, ki sa ruwan sanyi, sika […] -
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 6 months ago
Barkan mu da sake kasance a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake kunun alkama.
Kunun alkama dai yana da ruƙon ciki kuma yana da lafiya a jiki musamman a gurin masu ciwon siga, amma sai dai ka […] -
Isa Uba Chamo wrote a new post 5 years, 6 months ago
Yadda ake special cin cin
Abubuwan haɗawaFulawa kofi Biyu Butter ɗaya
Madarar gari cokali biyar da rabi
Sikari cokali biyu da rabi
Baking powder cokali daya da rabi
Bawon lemon tsami cokali d […] -
Dr. Adamu Bala wrote a new post 5 years, 6 months ago
Menene Cutar Suga (Diabetes)?
Jikin ɗan Adam na buƙatar wani irin nau’in sinadarin suga (glucose) da ke cikin jini domin aiwatar da wasu daga cikin m […]
- Load More
Gida Activity