Activity

  • Alhassan (1981:1) ya bayyana Ƙasar Hausa ta asali tana Afirka ta Yamma; a farfajiyar dake tsakanin hamadar sahara da dazuzzukan da suka doshi gaɓar tekun Atilantika daga kudu.

    Kuma ana kiran Ƙasar da suna Su […]

  • Idan muka juya kan sanin wane ne Bahaushe kuwa? A iya cewa mafi yawancin mazauna Ƙasar Hausa su ne al’ummar Hausawa.

    Amma akwai wasu ƙabilu waɗanda suka yi kaka-gida a wannan Ƙasa ta Hausa; har hakan ya san […]

  • Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Macaroni su ne:

    AlbasaTumatirGreen beans (koren wake)Potatoes (dankali)Niƙaƙƙen namaAbin ɗanɗanoVinegar (khal)KasbaraShammar

    Kayan Aiki

    Mu […]

  • Idan aka ce man gashi, ana nufin mai da muke amfani da shi wajen kula da gashin kanmu ko mace ko namiji.

    Mukan yi amfani da man gashi domin ƙayatar da shi wajen saka shi; laushi, ƙamshi, hana ƙuraje da ƙy […]

  • Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Gima Macaroni Jallof su ne:

    Niƙaƙƙen nama/maiKayan miyaTafarnuwaMasoroGirfaShammarAbin ɗanɗano

    Kayan Aiki

    Murhu/Risho/GasTukunyaKaskoMazubi (mai tsafta […]

  • Fanke wani abinci ne da ake yin sa da fulawa.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Fanke Su Ne:

    Fulawa SugarGishiriYistRuwaMai (na suya)

    Kayan Aiki

    Murhu/Risho/GasKaskoMazubi (mai t […]

  • Alala wani abinci ne, da ake yin sa da wake. Ana iya sakawa a leda ko kuma gwangwani.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Alala su ne:

    WakeManjaMaggiAlbasaKifiƘwaiAttaruhu

    Kayan Aiki

    Turmi da Ta […]

  • Mahshi wani abinci ne da ake haɗawa da shinkafa, kayan lambu da kuma nama.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Mahshi

    Gatafosa/ yalon bature (garden egg)PotatoesOnionsNamaShinkafa

    Kayan Ai […]

  • Fish Soup wata miya ce da ake yi da kifi.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Fish Soup su ne:

    Fish (kifi)Maggi, salt (Abin ɗanɗano, gishiri)CurryOilKayan miyaKanwa

    Kayan Aiki […]

  • Fish cake wani abu ne wanda ake haɗa shi da kifi.

    Abubuwan Da Ake Buƙata:

    Farin kifi 8 (dafaffe)

    Dankali 8 (dafaffe)

    Cokali 1 na kayan ƙamshi

    Cokali 1 na ruwan lemon tsami

    Kwai guda 1 […]

  • Miyar kayan ciki wadda aka fi sani da pepper soup; Wannan miya ana haɗa ta ne da kayan ciki kamar su hanji, hanta da dai sauransu.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Miyar su ne: […]

  • Yadda Ake Kufta Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kufta su ne: Niƙaƙƙen nama Abin ɗanɗ […]

  • Kebab wani abinci ne da ake haɗa shi da nama, tare tumatir da dai sauransu.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kebab su ne:

    Kidney, liver, meat (ƙoda, hanta, nama)Onions (albasa)MarkaɗeSpices (kayan ƙams […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Yaushe mata suka fara jinin haila?

    Farkon fara jinin haila ya kasance ne a kan Hauwa’u matar Annabi Adamu, amincin Allah ya tabbata a gare su;

    Bayan an sauko da su daga Aljanna zuwa duniya. Sannan Allah ya […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Darasi Na Farko Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace

    Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace, Jini Nawa Ne Yake Fita Daga Mace? 

    Jini Uku Ne Yake Fita Daga Mace, su ne: Jinin Haila, Jinin Biki da Jinin […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Mutane da dama suna amfani da Komfiyuta wurin samun sauƙin aikinsu na yau da kullum. Misali idan muka duba; mutum zai iya ɗauko aiki daga ofishinsa zuwa gida domin ƙarasa aikin da ya fara a can.

    Haka ɗa […]

  • Idan ka yi amfani da wannan hanya ba tare da ɓata lokaci ba za ka ba wa windows 10 ɗinka damar yin aiki sosai.

    Kuma hakan bai da wata matsala. Na kawo wannan ne saboda yin amfani da wata manhaja ka iya j […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Kwamfuta – Kwamfuta wata na’urar wutar lantarki ce [electronic divice]; wacce take yin aiki a sakamakon waɗansu umarni da aka ajiye a cikin ɗakin ajiyarta [memory].

    Da za ta iya karɓar

    saƙon data , sai […]

  • Twitter: Shi wannan shafin sadarwar mai suna Twitter na ɗaya daga cikin shafukan tattaunawa da muhawara, kamar yadda sauran shafukan suke, haka kuma, Twitter tana da yare nata na kanta, waɗanda waɗansu abubuwa ne […]

  • Sau da yawa wasu sukan samu matsala da manunin kwamfutarnsu, wato “mouse”

    To daga lokacin da mouse ɗinka ya daina, a lokacin da za ka yi amfani da shi, to sai ka mayar da keyboard ɗinka ya zama kana iya aiki b […]

  • Load More