-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Idan battery na wayarka ya yi ƙasa ko ma ya ƙare gaba ɗaya…
Za ka ji idan kuma ka ɗan sanya batiri a kan harshenka kana jin wata wuta;
To ita wannan wutar ko ka taɓa tambayar kanka cewa ta mece ce? […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Danbun masara wani abinci ne na Hausawa wanda ake yi da masara. Kuma masara tana daga cikin nau’in abincin da yake ƙara ƙarfi a jiki.
Kayan Haɗin Danbun Masara
Tsakin masara
Mai
Alayyahu ko Cabbage da […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Encyclopedia Americana (2003), ta bayyana cewa, a shekarar 1709;
Fiyano – Bartolommeo Cristofori ya ƙirƙiri wani abin kiɗa da ake kira gravicembalo col piona e forte. Wanda yake samar da sautin piano (so […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Shinkafa mai ƙwai wani abinci ne da ake yi da shinkafa tare da ƙwai.
Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa shinkafa mai ƙwai
Shinkafa (dafaffiya)Curry/ kayan ƙamshiAbin ɗanɗa […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Ga ta nan ga ta nan ku
Tatsuniya! Tatsuniya!! Tatsuniyar!!!
Tatsuniya! Wani mutum ne dai ya ba wani malami kuɗi don a yi masa asiri. Sai malamin ya ce, “Sai an samo hauren giwa domin ya haɗa m […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Mafi yawa daga cikin ma’abota amfani da layukan waya; ba su san yadda ake gano layin nada rijista ba ko akasin haka.
Haka ba su san yadda ake amfani da waɗansu lambobi ko kuma hanyoyi ba, wajen duba Rijistar […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Hashtag wani abu ne da aka samar da shi domin ƙulla alaƙa tsakanin rubutu masu alaƙa da juna.
Ana amfani da Hashtag wajen neman rubutu masu alaƙa da juna a shafukan yanar gizo.
Ko kuma, wani abu ne da ake […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Ka san kuwa za ka iya samar da haɗaɗɗe da ƙayataccen shafin yanar gizo, kuma mai sauƙin aiki ta hanyar yin amfani da shafin Google?
Google Site wata mahaɗa ce mai sauƙi kuma mara wahalar aiki, wacce za ta sam […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Dazarar wayarka ta ɓata, ko an sace,to tabbas kana da damar lalata wayar ta hanya mafi sauƙi kamar haka:
Za ka yi hanzari ka nemi waya musamman Nokia 3310, sai ka shiga inda ake rubuta saƙo(messages);
ka yi […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Idan kana ko kina son hana shigowar kira kowannne iri ne cikin wayarka a sakamakon wasu dalilai;
Sai a yi amfani da waɗannan lambobi a kan layin wayar da ba a son kiran ya shigo**21*999999#;
Sannan a danna […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Kafar Sadarwa ta WhatsApp; Sau da yawa mutane na mu’amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san yadda ake amfani da su ba yadda ya dace; ko kuma ba su san yadda za su aiwatar da […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
(Situdiyo) : Shagunan da ake kiɗan fiyano ana kiransu da situdiyo.
Gusau (2016:27) ya bayyana situdiyo da cewa:
“Ɗaki ne da ake shiryawa wanda ake sarrafa murya tare da samar da amo na kiɗa ta amfani da wa […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago
Ga ta nan ga ta nan ku.
Tatsuniya : Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta son kowa sai marar tabo. Sai dodanni suka ji labari.
Sai suka yi wanka a gidan tururuwa. […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Sau da yawa wasu na damuwa matuƙa dangane da yawan Gajeren kira (flashing) da ake musu; ba tare da sun san wanda yake musu gajeren kira (flashing) ba; haka kuma wasu mutane na amfani da wannan damar wajen […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Katin Ɗan Ƙasa – Yanzu kana ko kina da damar sanin cewar ko katin na dan ƙasa ya zama an kammala domin karɓa.
Musamman waɗanda suka daɗe da yin katin ta hanyar bin waɗansu matakai.
Ga matakan kamar haka: […]
-
Ummussalma Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Akwai bambanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin da aka zuba a cikin Hard Disk ya koma babu komai a ciki. Shi kuwa Partition ba […]
-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Modem: Barkan ku da warhaka, ‘yan uwa daliban ilimin fasaha, yau na zo muku da sabon bayani a kan yadda ake buɗe modem ya yi aiki da kowanne irin layi(sim).
Wanda bayan ka buɗe shi kana da damar sanya d […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Wannan wani masarrafi ne wanda kamfanin sadarwa na MTN ya samar wa abokan hurɗarsa domin aiwatar da wasu ayyuka na musamman, domin daɗa ba su damar sani da fahimtar bayanai a kan layukansu na sadarwa. Yana da a […]
-
wikiHausa changed their profile picture 3 years, 9 months ago
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 10 months ago
Daga Cikin Addu'o'in Roƙon Ruwa
“Allaahummasƙinaa gaisan mugiisan marii’an marii’a, naafi’an gaira dhaarrin, aajilan gaira aajilin”. {Ya Allah! Ka […]
- Load More
Gida Activity