-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 10 months ago
Addu'o'in Neman Tsayar Da Ruwan Sama
“Allaahumma hawaalainaa walaa alainaa, Allaahumma alal akaami wazziraabi, wa buɗuunil waudiyati, wa manaabitis […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 10 months ago
“Allahu akbar, Allaahumma ahillahu alainaa bil amni wal imani, was salaamati wal Islami, wat taufiiƙi lima tuhibbu Rabbana wa tardhaa, Rabbanaa wa Rabbukal laahu”.
{Allah ne Mafi girma. Ya Allah! Ka sanya […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Sallar Asham ita ce nafilfili da ake yi a bayan sallar Isha’i a cikin watan Ramadan, wato da zarar labarin ganin wata ya bayyana, domin wannan dare na Ramadan ne. Sannan yin ta cikin jam’i, sunna ce. Hadisi ya […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: Wanda ya yi zaman ƙauye zai yi jafa’i, wanda yake farauta zai gafala, wanda yake zuwa ƙofofin shugaba zai fitinu, mutuƙar bawa ya kusanci shugaba, zai ƙara nisa […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
An karɓo daga Ibn Abi Aufa (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Haƙiƙa Allah yana tare da alƙali matuƙar bai yi zalunci ba. Idan kuwa ya yi zalunci, sai Allah ya rabu da shi, […]
-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi changed their profile picture 3 years, 10 months ago
-
changed their profile picture 3 years, 10 months ago
-
ABBAS RABIU FAGGE changed their profile picture 4 years, 1 month ago
-
Hafsat shettimah wrote a new post 4 years, 1 month ago
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na Girke-Girken WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abinci namu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a s […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 4 years, 2 months ago
Da farko za a samu mazubi mai tsafta, sai mu ɗauko crem ɗinmu ko loshin din sai mu zuba shi aciki mazubin da muka tanada sai mukawo garin Hawi ɗinmu da misik da garin farce da garin ambar da garin sandal da ga […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 2 months ago
Abubuwan Da Sai Da Su Aure Yake Zama Karɓaɓɓe
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda Za A Ɗaurawa Aure A shari’ance, aure ba ya zama zartacce, abin la’akari da shi, sai i […]
-
Dr. Aminu Isma'il Sagagi wrote a new post 4 years, 2 months ago
Mu halitta ce ta jinsin mutane, kuma muna daga cikin waɗanda Allah bai halicce su domin komai ba, sai domin su bauta masa kawai, saboda haka Ya ba mu hankali don mu yi ilmi, da shi ne za mu san daidai, kuma mu […]
-
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 4 years, 2 months ago
Wajibcin koyin da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam):
Ita masa’alar koyi abu ne wanda yake haɗe da halittar ɗan Adam. A farkon rayuwar ɗan Adam yakan fara koyi da duk abin da ya ga ana yi, ko daga wa […] -
Dr. Aminu Isma'il Sagagi wrote a new post 4 years, 2 months ago
Samuwar mutum daga iyaye masu addini shi ne babban harsashin da za a gina kyawawan halaye da ayyuka na gari a kai. Kasanccwar mutum ya riga da ya gado wannan ɗabi’a ta addini daga mahaifa, hakan zai sanya shi bin […]
-
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 4 years, 2 months ago
Allah Madaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahu alaihi wassallam):
“Ka kyautata karatun Alkur’ani matukar kyautatawa”.Suratul Muzammil, aya ta 4.
Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya […] -
wikiHausa wrote a new post 4 years, 2 months ago
Babban nauyi a wajen tarbiyya yana kan uba, kuma duk kulawar uwa in uba bai yi nasa aikin ba, to sai an samu matsala a tarbiyyar ‘ya’ya.
A dunƙule ga wasu daga cikin nauye-nauyen da suke kan uba,
1. Zaɓen mace m […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 2 months ago
An karɓo da ga Jabir (R.A) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) Ya kasance yana koya mana istihara a cikin duk abin da za mu yi kamar yadda yake koya mana surar Alƙur’ani.
Yana cewa: “Idan ɗayanku ya […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 2 months ago
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce:
“Manzon Allah (Sallalahu alaihi wassallam) Ya ce, “Mafificin azumi bayan Ramadan, shi ne azumin watan Muharram, Mafificiyar sallah bayan sallar farilla ita ce […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 2 months ago
Watan Shawwal shi ne watan Karamar Sallah. Ana so mutum ya yi azumi shida (6) a cikinsa.
Shi wannan azumi ana iya yinsa a jere, ana kuma iya rarraba shi.
Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Azumin […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 2 months ago
Ranar Arfa ita ce ranar tara ga watan Zul- Hajji, rana ce mai cike da darajoji, ana son yin azumi da yawaita ibada a wannan rana. Sai dai an hana yin wannan azumin ga wanda yake aikin Hajji.
Domin karanta cikakken […] - Load More
Gida Activity