-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago
Da me ake sanin zuwan jinin Al’ada?
Jinin Al’ada – Ana sanin zuwan jinin haila ne da zubowar sa a lokacinsa;
Da kuma abin da yake riga shi wani lokaci na ciwon kai ko ciwon mara.
Kuma da me ake sanin […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago
Shin jinin haila yana maimaituwa a wata ɗaya?
Ko mai ciki tana jinin haila?
Galibin mace tana jinin haila a kowane wata haila ɗaya, saura kwanakin watan kuma suna zama tsarki; sai dai ana samun wacce t […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa.
Daga ciki akwai ra’ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: “Al’ummar ƙasar Hausa sun sami basirar kiɗa..
Harda waƙa dag […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Wannan bincike dai ya yi ƙoƙarin binciko wasu muhimman al’amura; game da wasu matsaloli da suka addabi gidajen mafi yawan Hausawa; inda binciken ya gano musabbabinsu ta amfani da wasu waƙoƙin Hausa na Sit […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
An haifi Sa’idu Muhammad Gusau a ranar 24 ga watan Maris 1952 a shiyyar Madawaki, bakin Masallacin Juma’a; unguwar Bube Attajiri da ke garin Gusau, Jihar Zamfara.
Farfesa Gusau ya fara karatun allon a gaban […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Kamar Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa); Zabiya Maryam Sale Fantimoti ita ma ba a bar ta a baya ba, ta yi waƙoƙin yabo da dama ga mutane mabambanta; cikinsu kuwa har da Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau.
A wa […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya (2006:374), ta bayyana roƙo da cewa; “Sana’ar maroƙa ta yi wa mutane kirari ko yabo don a yi musu kyauta” Ko kuwa, “Neman kyauta daga wani”.
Kenan roƙo, wata dabara ce ta ne […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
An haifi Kamilu Hussain a shekarar 1980 a ƙauyen Beta Ƙaramar Hukumar Sumaila da ke Jihar Kano a Tarayyar Nijeriya. Cikakken sunansa shi ne Kamilu, amma alkunyarsa ita ce “Almajirin Mawaƙa”.
Sunan mah […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Mawaƙa da dama sun dogara da yin waƙa wanda rayuwarsu ta dogara a kai; wannan tunani kuwa tun daga mawaƙan jiya har zuwa na yau waɗanda ake kiransu da Mawaƙan Situdiyo.
Misali, Marigayi Alhaji (Dk.) Mamm […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya yi wa Farfesa Gusau waƙoƙin yabo da dama; amma a wannan takarda an ɗauki waƙa ɗaya mai taken “Ga ka Farfesa” ; wadda a cikinta aka zaƙulo yabon da ya yi masa. […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so ya aikata abin na burgewa ko na a yaba.
Misalin Yabo:
Jagora: Ka ji waƙa tana fita,Gurin ɗan B […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Wannan nazari ya sami tagomashin kammaluwa ta hanyar sauraren waƙoƙin da aka yi wa Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau;
Sannan sai aka ga dacewar rubuce su, wanda kafin a rubuta su ɗin, sai aka sami wasu a ru […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma’anar kiɗa da kuma makaɗi.
Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa; “Shi ne buga abubuwan da aka yi musamman don bugawa da busa abubuwan da aka […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Muhallan da ake waƙoƙin Fiyano na Hausa su ne wuraren da mawaƙan Hausa masu amfani da fiyano suke rera waƙoƙinsu.
Muhallan Fiyano su ne kamar haka:
1. Fina-finan Hausa
Wato irin fina-finan da ake yi a […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Zainab (2009:84) ta ce “Waƙoƙin fiyano na Hausa su ne waƙoƙin da suka samu canje-canje; daga kayan kiɗa na gargajiya zuwa kayan kiɗa na zamani; kamar fiyano da jita da sauransu”.
Kamar yadda aka ambata a sama, […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Mafi yawan mawaƙa da ake yi wa kiɗan fiyano matasa ne, imma dai mata ne ko kuma maza; domin a yanzu ire-iren kiɗan fiyano ne ya mamaye dukkanin waƙoƙin da ake rerawa.
Sawa’un waɗannan waƙoƙi sun ƙunshi […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Bayan samun fiyano a ƙasar Hausa, an samu makaɗa da dama da suka sayo ta; kuma suka buɗe shaguna a wurare daban-daban domin yin kaɗe-kaɗe na fiyano.
Daga cikin masu kiɗan fiyano a ƙasar Hausa akwai: […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Gusau (2008:6) ya bayyana fiyano wani abin kiɗa ne baƙo ga Hausawa da suka samu ta hanyar hulɗa ta Turawa”.
Samuwar waƙoƙin fiyano na Hausa ya kawo wani sabon al’amari ga manazarta waƙoƙin Hausa. Hakan kuwa y […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Recording – Shin kana da aboki wanda yake ɗauke da computer mai amfani da Windows 8, kuma yake shan wahalar aiki da sababbin al’amuran da ya zo da shi ?
Recording – Hanya mafi sauƙi da za ka taimake shi it […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 8 months ago
Auren Hausawa – Auren nan na da ma’anoni da dama daga masana; domin sun yi ƙoƙarin faɗaɗa ma’anar zuwa ga ɓangarori da dama; amma a nan za mu kalli ma’ana guda ɗaya wadda ta dace da batunmu.
Auren Hausa […]
- Load More
Gida Activity