Activity

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    “Inna lil laahi maa akhaza, walahu maa a’aɗaa wa kullun shai’in anhu bi ajalin musammaa…..faltasbir wal tahtasibu”.

    {Haƙiƙa abin da Allah ya ɗauka nasa ne, kuma abin da ya bayar shi ma nasa ne, kuma kow […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    Addu’a Ga Mamaci – “Allaahummagfir lahu warhamhu, wa aafihi; wa afu anhu wa akrim nuzulahu wawassi’i mudkhalahu, wagsilhu bil maa’i wassalji wal baradi; wa naƙƙihi minal khaɗaayaa kamaa naƙƙaitas saubal abya […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    “Allaahummagfir li fulaanin (bismihi) warfa’a darajatahu fiil mahdiyyina, wakhlufhu fii aƙibihi fil gaabiriina, wagfir lanaa walahu yaa Rabbal aalamiina, wafsah lahu fii ƙabarihi wa nauwir lahu fihi”.

    {Ya A […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; Idan mutum ya ziyarci ɗan uwansa musulmi (da ba shi da lafiya); to yana tafiya ne cikin lambunan Aljanna yana tsinkar ‘ya’yan itaciyar su, idan ya zauna sai rahama ta […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance yana nema wa Hassan da Husain tsari da wannan addu’ar:

    “U’iizu kumaa bi kalimatil laahit taammati min kulli Shaiɗaanin wa haammatin wamin kulli ainin […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    “Baarakal laahu laka fiil mauhuubi laka, wa shakartal waahiba, wa balaga ashuddahu, wa ruziƙta birrahu”

    {Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka da shi, kuma ya saka godewa wanda ya ba ka (shi); kuma Ya […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    “Allaahumma salli alaa Muhammadin wa alaa aali Muhammadin; kamaa sallaita alaa Ibrahima innaka hamiidun majiidun; Allaahumma baarik alaa Muhammadin wa alaa Muhammadin; kamaa baarakta alaa Ibrahima wa alaa aali […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    “Attahiyyaatu lil-laahi was salawaatu waɗɗayyibaatu, assalaamu alaika ayyuhan nabiiyu wa rahmatul-laahi wabarakaatuhu, assalaamu alaina wa alaa idadil-laahis saalihiina. Ashhadu an laa ilaaha illallaahu, wa A […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    “Sujada wajhii lillazii khalaƙahu wa shaƙƙa sam’ahu wa basarahu bi haulihi wa ƙuwwatihi (Fatabaarakal-laahu ahsanul khaaliƙiina)”.

    {Fuskata ta yi sujada ga wanda ya halicce ta, kuma ya tsaga ji da gani a gare […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    Idan ɗayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, to ya ce:-

    “Allaahumma innii as’aluka khairahaa wa khaira maa jabaltahaa alaihi, wa a’uzu bika min sharrihaa wa sharri maa jabaltahaa alaihi”.

    {Ya […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: Idan ɗayanku ya yi atishawa to ya ce:

    “Alhamdu lillaahi”. {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah}.

    Ɗan uwansa kuma ko wanda yake zaune tare da shi ya ce m […]

  • Harshe da Waƙa – Harshe wani muhimmin sinadari ne wanda al’umma take bayyana al’adunta da hali na zamantakewarta. Mutane a ɗaiɗaya ko a rukuni ko a ƙungiya na isar da muradansu a rayuwa ta hanyar harshe.

    Ida […]

  • “A’uzu bil laahi minas Shaiɗaanir rajiimi”.

    {Ina neman tsarin Allah daga Shaiɗan tsinanne}.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’ar Wanda Ya Yi Sabon Aure, Ko Ya Sayi Abin Hawa danna nan.

    Domin k […]

  • Haƙƙoƙin Shugabanni – Kamar yadda iyaye suke da haƙƙoƙi a kan ‘ya’yansu; haka su ma Shugabanni suke da haƙƙi a kan mabiyansu; kai haƙƙoƙin shugabanni sun ma fi na iyaye nauyi da cancantar a kula da su, saboda su […]

  • Falalar Ƙulhuwallahu Ahad – An karɓo hadisi daga Abu Sa’idil Khudri, Allah ya yarda da shi ya ce: Ɗan ‘uwana Ƙatada ɗan Nu’uman ya ce:

    Haƙiƙa wani mutum ya yi tsayuwar dare a lokacin Annabi (Sallallahu Alaihi […]

  • Sahihin Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad – Suratul Ikhlas; ita ce sura ta (112) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma, a wasu lokutan a […]

  • Halaye Da Siffofin Shugaba Nagari Shugaba Nagari – Ya kamata kowane Shugaba daga sama har ƙasa ya sifantu da waɗannan halaye: 1) Adalci shine t […]

  • Shi kuwa zalunci babu abin da yake haifarwa ga azzalumai da ƙasa sai musiba da bala’i a duniya da lahira.

    Sakamakon Zalunci – Kowane irin zalunci babba da ƙarami gamammen zalunci wato zalunci da shugabanni s […]

  • Hanyoyin Ɓarnatar Da Dukiyar Al'umma Akwai hanyoyi da yawa da shugabanni da ma’aikata suke bi wajen ɓarnatar da dukiyoyin al’umma kuma sai Allah ya […]

  • Load More