-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago
Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji
Ga ta nan ga ta nan ku Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi. Sannan ya ce […]
-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Mafi yawancin dukkanin wani abu da aka goge a kan komfiyuta ba wai an goge shi ne ba gaba ɗaya; mafi yawanci yana zuwa cikin wata ma’ajiyar datti ne; wanda ake kira da “recycle bin” a Turance; wani kuma ta wajen […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu’o’in Tsari Daga Azzalumai; An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas’ud (Radiyallahu Anhu) ya ce; Idan ɗayanku yana jin tsoron wani azzalumin shugaba sai ya ce:
“Allahumma rabbussamawatis sab’i, wa rabbul arshil az […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 7 months ago
Hadisi Na Ɗaya A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Jarir ɗan Abdullahi (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Duk wanda ba ya […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 7 months ago
Hadisi Na Ɗaya A Kan Kada A Goyi Bayan Mai Laifi
An karɓo daga Abdullahi ɗan Umar (Radiyallahu Anhu) ya ce: Na ji Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) yana cewa: “Duk wanda alfarmarsa ta hana a yi wani hu […]
-
Mubarak Adamu Baba changed their profile picture 3 years, 7 months ago
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Ake Yin Tasbihi A Ruku'u
Tasbihi A Ruku’u: Mutum zai yi tasbihi a lokacin da ya yi ruku’u kamar haka; “Subahaana Rabbiyal Azim wabi hamdihi” […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 7 months ago
Idan zai yi sujudah, ya tabbatar ya yi ne a kan gaɓoɓinsa guda 7.
1-2 tafukan hannuwansa biyu, idan yana da su.3-4 guiwowin ƙafafunsa biyu, idan yana da su.5-6 wasu daga cikin yatsun digadigan ƙafafunsa biy […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 7 months ago
Bayan ƙare karatun surah; mutum zai yi ruku’u kamar haka, zai ɗora tafukan hannayensa biyu; yana mai ware ‘yan yatsun hannuwan nasa a kan gwuiwowin ƙafafunsa biyu;
Zai miƙar da bayansa, sannan zai daidaita kan […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 7 months ago
Bayan karatun Fatiha , sai karatun surah; mutum zai karanta abin da ya sawwaƙa tare da shi na surah; ko ayoyi ko ya fara wata surar ya manta sai ya canza wata.
Ko ya karanta farkon surah ya tsallaka tsakiya […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Ake Gyaran Gashi Da Sanya Shi Yayi Tsawo
Gyaran Gashi Da Tsawo: Zaki samu shinkafa kowace iri ce rabin kofi; ki wanke ta sai ki zuba mata ruwa kofi biyu; sannan […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Ake Warkar Da Kambun Baka Ko Maita
Yayin da aka tabbatar da mayu sun kama mutum; ko kuma kambun baka ne ya kama mutum; akan umarce shi da ya yi wanka; […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Guraren Da Aljanu Sukafi Zama
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Hanyar Ƙona Aljani A Jikin Mutum
Akan samu aljanu sun yi taurin kai a jikin mutum a yi ta yi su fita su ƙi ko kuma in sun fita su dawo. Ga wani mataki […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Kalolin Aljanu Suke
Aljanu kala-kala ne kamar yadda muke nau’in mu kala-kala: Ga kalolin Aljanu kamar haka: Jinnul […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Nau'ikan Aljanu Suke
Kamar yadda muke da mata da maza, haka ma aljanu suke da mata da maza, yara da manya, tsoho da tsohuwa, sarakuna da […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago
Mene Ne Data Da Information?
Shin Me Ake Nufi Da Data? Data shi ne dukkanin abin da ake saka wa kwamfuta ta hanyar amfani da ɗaya daga cikin […]
-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 years, 7 months ago
Bayan fahimtar tattalin arziki da kuma bayyana matsayin waƙa a wurin Bahaushe; da yadda aka ga mawaƙan da kansu sun ɗauki waƙa a matsayin sana’arsu ta yau da gobe.
A nan, za mu yi ƙoƙarin ganin irin rawar […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu’ar Samun Lafiya – An ruwaito daga A’isha (Radiyallahu Anhu), ta ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kasance idan mara lafiya ya zo wurinsa da koke na rashin lafiya; yakan ɗauko hannunsa na […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu’ar Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali – An ruwaito daga Shaddad Ibn Aws, Annabi (Sallallaahu Alaihi Wasallam) ya ce; “Ya Shaddad, idan ka ga mutane suna tara azurfa, zinare ko kuma yaƙutu, to suna tarawa ne […]
- Load More
Gida Activity