Activity

  • Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wa Sallam) da Imaman Ahlul Baiti sun yi hani ƙaƙƙarfa a kan yin koke-koke da kururuwa saboda wata mutuwa ko wata musiba.

    Ga kaɗan daga cikin ruwayoyin ingantattu kan haka dag […]

  • Dala

    An fara ambatar Kano da sunan Jihar Kano daga lokacin da sojoji suka karɓi mulkin ƙasar nan, kuma suka yayyanka ƙasar zuwa jihohi, kafin wannan lokaci, cewa ake da ita lardin Kano, ko kuma a ce Kano da […]

  • Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina Kafina Sha Ruwa, Yaya Azumina Zai Kasance?

    Amsa: Duk wanda haɓo ya same shi, kuma da azumi abakinsa, babu komai, azuminsa na nan daram.

    Hujja: (Daarul Ifata’i A […]

  • Amsa: Idan mutum ya shaƙi hayaƙin turaren wuta, ko turaren ƙamshi na ruwa, babu komai, azuminsa na nan daram.

    Hujja: (littafin Fatawa 55455, littafin Farawa 107799).

    Domin karanta cikakken bayani akan Id […]

  • Amsa: Idan mutum ya shaƙi Mantaleta ko Rob, ko kuma ya shafa aleɓe, babu komai; azuminsa na nan daram.

    Hujja: (Littafin fatawa lamba 55455, littafin fatawa lamba 107799).

    Domin karanta cikakken bayani a […]

  • Idan na ɗanɗana miya domin naji fitowar gishiri, amma na tofar ban haɗiye ba, yaya batun azumina?

    Amsa: Idan mutum ya ɗanɗana miya, gishiri, suga, zuma, zobo, juicy, azuminsa na nan matsawar bai haɗiye ba. […]

  • Amsa: Mutumba zai rama azumi ba, idan ya haɗiye ruwa lokacin kurkurar baki, bada ganganci ba; a cikin alwala ko ba acikin alwala ba.

    Hujja: “Allah ya yafewa al’ummata abubuwa guda uku, kuskure da mantuwa da […]

  • Amsa: Rashin yin sallar jam’i baya lalata azumi, matsawar mutum yana yin sallar a kan lokaci; kawai dai yana tabka asarar lada mai yawa.

    Hujja: “Sallar mutum acikin jama’a, tafi sallarsa shi ɗaya a kasuwa ko […]

  • Ɓata Azumi – Kasancewar azumi ibada ce, ibada ce da ake kusantar Mahalicci da ita. Sanin kowane ɗaya cikin ɗaiɗaikun mutanen dake karatu kuma suna fahimtar karatun cewa; ba manufar Ubangiji ba ce ƙuntata musu […]

  • Amsa: Abubuwan dake lalata azumi a ɓoye su ne:

    Akwai yi da wani da shaidar zur da gulma da ƙin yin sallah sai lokacinta ya wuce, babu wani dalili na shari’ah, ƙin yin sallah kwata-kwata.

    Hujja: “Wanda duk […]

  • Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Da Ke Karya Azumi? Amsa: Abubuwan fili da suke karya azumi su ne: Cin abinci ta hanyar tauna ko haɗiya. Shan ruwa ko wani […]

  • Azumin watan Ramadana na da falala mai yawa, daga cikin falalar akwai:

    1. Azumi garkuwa ne. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam); ya umarci wanda sha’awar aure ta yi tsanani gare shi da ya yi azumi, sai ya […]

  • Wajabcin Azumin Ramadana – Allah Maɗaukakin Sarki, ya wajabta azumin Ramadana; a inda ya ce; “Ya ku waɗanda suka yi imani! An wajabta muku azumi kamar yadda aka wajabta shi ga waɗanda suka gabace ku; wala-alla kw […]

  • Falalar Watan Ramadana – Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) cewa, “Wanda ya azumci watan Ramadan, yana mai imani da neman lada, za a gafarta masa zunubansa da suka shuɗe”.

    Haka […]

  • Azumin watan Ramadan yana sauka a kan wasu, sakamakon waɗansu dalilai da Shari’a ta aminta da su; shi ya sa wajen ci gaba da ayar da ta gabata, malamai suka bayyana ire-iren waɗannan mutane, tare da dalilan. Ci g […]

  • Tsayuwar Watan Ramadan – Azumin Ramadana yana tsayuwa ne da ganin jinjirin watan Ramadana; wato ba a amfani da ƙirgen kalanda ko lissafin taurari ba; a’a, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya alaƙanta y […]

  • Sallar Asham ita ce nafilfili da ake yi a bayan sallar Isha’i a cikin watan Ramadan, wato da zarar labarin ganin wata ya bayyana, domin wannan dare na Ramadan ne. Sannan yin ta cikin jam’i, sunna ce.

    Hadisi ya […]

  • Zakkar fid-da-kai sunnah ce daga cikin sunnonin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), domin ya fitar kuma sahabban Sa masu albarka ma sun fitar. Shari’a ta shar’anta wannan zakka domin tsarkake masu azumi […]

  • Load More