Yadda Ake Addu’ar Cire Tufafi

0
60

khairatu.shehu

بِسْمِ الله.

Bismillah

Da sunan Allah.

Addu’ar Sanya Tufa

.الْحَمْدُ لِلّهِ الذِي كَسَانِي هَذَا الثَّوْبَوَرَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْر حَوْل مِني وَلاَ قُوَّةٍ
Alhamdulillahil lazi kasani hazas sauba warzuƙnihi min gairi haulin minna wala ƙuwwa

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan tufa, kuma ya arzurta ni da ita, ba tare da wata dabara daga gare ni ba ko wani ƙarfi.

Addu’ar Wanda Ya Ji Tsoron Zaluncin Wani Mai Iko

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceMatsayin Harshen Hausa A Ƙarni Na 21 Da Tagomashinsa
Labarin na GabaMijin Marigayiya Babi Na Biyu