Jerin sunayen mutanen da suka taɓa rike muƙamin Gwamna a Jihar Kano.
Jihar Kano gari ne da aka samar da shi a shekara ta 1967-05-27. A lokacin da ake raba yankin Arewa. Benue-Plateau, Kano Arewa ta tsakiya.
Sunaye | Matsayi | Kama aiki | Barin aiki | Jam’iyya |
Kwamishinan ‘yan sanda, Audu Bako | Gwamna | Mayu 1967 | Juli 1975 | Soja |
Kanel Sani Bello | Gwamnan soja | Juli 1975 | Satumba 1978 | Soja |
Group Captain Ishaya Shekari | Military Governor | Satumba 1978 | Oktoba 1979 | soja |
Alhaji Muhammad Abubakar Rimi | Gwamna | Oktoba 1979 | May 1983 | PRP |
Alhaji Abdu Dawakin Tofa | Gwamna | May 1983 | Oktoba 1983 | PRP |
Alhaji Sabo Bakin Zuwo | Gwamna | Oct 1983 | Disamba 1983 | PRP |
Air Commodore Hamza Abdullahi | Gwamna | Janairu 1984 | Agusta 1985 | Gwamnan soji |
Kanel. Ahmad Muhammad Daku | Gwamnan soji | Agusta 1985 | 1987 | Soji |
Group Captain Muhammad Ndatsu Umaru | Gwamnan soji | December 1987 | 27 Juli 1988 | Soji |
Kanel Idris Garba | Gwamnan soji | Agusta 1988 | Janairu 1992 | Soji |
Architect Kabiru Ibrahim Gaya | Governor | Janairu 1992 | Nuwanba 1993 | NRC |
Kanel Muhammad Abdullahi Wase | Kwamandan soji | Desemba 1993 | Juni 1996 | Soji |
Kanel Dominic Oneya | Kwamandan soji | Agusta 1996 | Satumba 1998 | Soji |
Kanel Aminu Isa Kwantagora | Kwamandan soji | Satumba 1998 | Mayu 1999 | Soji |
Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso | Gwamna | Mayu 1999 | Mayu 2003 | PDP |
Malam Ibrahim Shekarau | Gwamna | Mayu 2003 | Mayu 2011 | ANPP |
Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso | Gwamna | Mayu 2011 | Mayu 2015 | PDP |
Abdullahi Umar Ganduje | Gwamna | Mayu 2015 | Har izuwa yau | APC |