Amfanin Rake Ga Lafiyar Ɗan Adam

0
15

Bincike ya tabbatar da Rake yana da matuƙar amfani ga jikin Ɗan Adam kamar haka:

1- Rake yana taimaka wa HANTA.
2- Shan rake yana maganin CIWON ƘODA.
3- Shan rake yana saukar da ZAZZAƁI.
4- Shan rake yana maganin matsananciyar MURA.
5- Shan rake yana saukar da HAWAN JINI.
6- Shan rake yana taimaka wa ƙwaƙwalwar Ɗan Adam.

Domin Shi sukarin da yake cikin Rake yana ɗauke da sinadarin FOLIC ACID

6- Yana da amfani ga namiji me matsalar zafin fitsari.
7- Haka kuma yana da matuƙar muhimmanci ga mace mai juna biyu.

Karanta Amfanin Kankana (Watermelon)

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceYadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke
Labarin na GabaMijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Bakwai