Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 2

0
158

51.Illo (Ilolo, Iro)
52.Ilah
53.Iro
54.Inuwa
55.Jumah,

56. Jummai,
57. Jimmah,
58. Jumale (55, 56, 57, 58 duk ma’anarsu ɗaya)
59.Dela, Delu, Dudu (56, 57, 58, 59 duk ma’anarsu ɗaya)
60.Korau

61. Magaji (korau)
62. Kilishi (namiji/ mace)
63.Kallah (Musa)
64.Kawu
65.Kulu (Hauwa’u)

66.Kadarko (bayan Gambo)
67.Lami
68 Laminde (Lami)
69.Ladi. Ladidi
70.Laraba

71.Larba
72. Balaraba (Larba, Laraba)
73. Lado
74. Marka
75. Maje

76. Mati
77. Mato
78. Tanko (Mati, Mato)
79. Mijinyawa
80. Mantau (Tunau)

81. Tunau
82. Maiwada (Yalwa)
83. Yalwa ( namiji/mace
84. MaiDaura
85. Maikaita

86. Maikano
87. Mowa
88. Nadabo (Yusuf)
89. Roro (Ci-wake)
90. Rahwani

91. Ramadan
92. Shekarau
93. Sha rubutu
94. Sallau
95. Bisallah (Sallau)

96. Sambo
97. Tabari (Sambo)
98. Tari
99. Tani
100.Attine
101.Tanungo (99, 100, 101 duk ma’anarsu ɗaya)

FASIHIN KAITA

Danna nan don karanta Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceWasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya
Labarin na GabaTarihin Dr. Magaji Ahmad Gaya (PhD)