liƙawa: Zamantakewarku Ta Aure
Yadda Za Ku Gyara Zamantakewar ku Ta Aure
1.Kyakkyawan yanayi
Bincike ya nuna ma'auratan da suke sabunta yanayin rayuwarsu ta yau da gobe sun fi samun zaman lafiya. Misali zuwa sabbin gurare, cin...
