liƙawa: wikihausa
Jigogin Adabin Kasuwannin Ƙasashe
Saƙonni ko kuma jigogin da waɗannan ayyuka na adabi suke isar wa sun bambanta ne daga wannan gari zuwa wancan ko kuma daga wannan...
Adabin Kasuwar Kitsch A Jamus
Duk da an ce samuwa da ginuwa na adabin jama’a ko yayi ya tusgo ne daga ƙasar Ingila, amma ba a ƙasar Ingila irin...
Adabin Kasuwar Sarauniya Elizabeth A Ingila
Da yake mun ga yadda wannan adabi ya kasance da kuma tasirin da ya yi tsakanin al’umma a Ingila, zai dace a nan mu...
Fasalin Adabin Kasuwa A Duniya
Daga nazarin da aka gudanar an fahimci cewa adabin kasuwa ko na yayi yana tafiya ne kafaɗa da kafaɗa da gangariyar adabin al’umma. Shi...
Fasalce-Fasalcen Adabin Kasuwa
Kamar yadda muka gani a babi na biyu, rayuwar adabin Hausa ta biyo zanguna mabambanta, wannan ba sai an yi dogon sharhi ba, domin...
Mai Maɗi Ke Talla (Mai Zuma Gida Ake Tad Da Shi)
JAN KUNNE GA MATASA KAN SU KYAUTATA RAYUWARSU A YAU BA SAI GOBE BA
DAGA
DR. MU’AZU SA’ADU MUHAMMAD
SASHIN HARSUNAN NAJERIYA
JAMI’AR SULE LAMIƊO
KAFIN HAUSA
JIHAR JIGAWA
07030803404
Email:muazusaadukudan299@gmail.com
TAKARDAR AKA...
Fasalin Ƙagaggun Labaran Hausa A Zamanin Zuwan Turawa
Turawa sun zo sun iske ƙasar Hausa cike da ilmin abin da ya shafi karatu da rubutu a cikin Hausar ajami, kenan ko da...
Buki A Bahaushen Tunani
Gabatarwa
Buki wani abu ne da ke cikin tsofaffin al’adun mutane da, da wuya a tantance ranar da aka fara shi. A duniyar da muke...
Ƙagaggun Labaran Hausa Na Zamani
Da yake mun ga yadda ƙagaggun labaran Hausa na baka suka sauya fasali bayan haɗuwar Hausawa da baƙi, musamman Larabawa. A wannan ɓangaren kuma...
Gwamutsuwar Labaran Gargajiya Na Hausa Da Baƙin Al’adu
Abin lura a wannan sashe shi ne waɗannan adabin baka na Hausa masu alaƙa da ƙagaggun labaran gargajiya za a ga duk a kai...









