Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Buki A Bahaushen Tunani

0
Gabatarwa Buki wani abu ne da ke cikin tsofaffin al’adun mutane da, da wuya a tantance ranar da aka fara shi. A duniyar da muke...

Ƙagaggun Labaran Hausa Na Zamani

0
Da yake mun ga yadda ƙagaggun labaran Hausa na baka suka sauya fasali bayan haɗuwar Hausawa da baƙi, musamman Larabawa. A wannan ɓangaren kuma...

Gwamutsuwar Labaran Gargajiya Na Hausa Da Baƙin Al’adu

1
Abin lura a wannan sashe shi ne waɗannan adabin baka na Hausa masu alaƙa da ƙagaggun labaran gargajiya za a ga duk a kai...

Ƙagaggun Labaran Hausa Cikin Tarihi

0
Babi Na Biyu:  A cikin wannan babin an bi salsalar ko kuma an kawo taƙaitaccen tarihin samuwar ƙagaggun labaran Hausa ne. An dubi yadda aka...

Ina Mafita?

0
Kowacce cuta tana da magani, kuma kowace matsala tana da mafita, don haka mafita ga wannan mummunan hali da muka shiga ya zama wajibi...

Wasu Alamomin Da Ake Iya Gane Mai Shan Kayan Maye

0
Akwai wasu alamomi da ake iya gane masu shan ƙwayoyi. Wasu daga cikinsu sun haɗa da: Yawan tara kwalaben maganin mura da tari ko...

Matsalolin Da ‘Yan Maye Suke Cin Karo Da Su

1
Akwai matsaloli masu yawa game da shan miyagun ƙwayoyi, kuma yana yin tasiri sosai a rayuwar mashayan musamman ta fannin lafiya. Masu shaye-shaye suna haɗuwa...

Yadda Lalurar Mele (Vitiligo) Take

1
Yanayi ne da wani kaso cikin mutane kan samu kansu na kasancewar wani sashi na jikinsu ya bambanta da wani ta ɓangaren haske a...

Ciwon Nono Ga ‘Yanmata Masu Ƙananan Shekaru

0
Ciwon nono ga 'yanmata masu ƙananan shekaru yawanci ba ya nuna cewa suna da wata babbar matsala a nonon su. Yakan zamo yana da...

Ilimin Ma’ana (Semantics)

0
JADDADA MA'ANA (ENTAILMENT) GABATARWA Masana da dama sun bayyana ra’ayoyinsu dangane da nazarin ma’ana. Kasancewar ma’ana wani ɓangare ne na kimiyyar harshe wanda ya ta’allaƙa a...