Gida Liƙau(tags) Waƙa

liƙawa: waƙa

Waƙa Mai Taken Gudumar Dukan Rashawa

0
Ya Allah sunanKa farko, Don aikina ya yi ƙarko, Har al’umma duk su farko, Mu kauce hanya mai duɗewa.   2. Na yi salati gun sa Manzo, Wanda ya...

Waƙa Mai Taken Masha-Jini

0
1. Allah ba ni buɗi in yi tsari na baituka, A kan ƙwaro wanda bai da tausai a duniya. 2. Ƙwaron da yakan cutar da manya...

Waƙa Mai Taken Nagartaccen Jagora

0
1. Da sunan Rabbana Karimi sarki guda, Da ke bayar da ɗaukaka daji ko gida, Da ya aiko wa duniya Ɗaha Muhammada, Da ya ɗora mu kan...

Waƙa Mai Taken Kowa Ya Bar Gida…

0
1. Suna na Allah farawa, Baiwarsa mun yo godewa, Yawan salati ƙarawa, Wajen Rasulu abin kewa, Gare mu ba ma fasawa. 2. Batu nake son saƙawa, Kan duniyarmu ta Hausawa, Da...

Waƙa Mai Taken Ɗan Achaɓa

0
1. Salamu Alaikumu barka da yanzu, Gaishe ku nake da fatan za ku karɓa. 2. Batu zan yo da fatan za ku so shi, A kan goganku...

Waƙa Mai Taken Alƙawari Kaya

0
Sunanka farko ya Allah, Tsira amincinka Allah, Ƙara su gun Manzon Allah, Shi munka burin mui kalla, Ko da cikinsa mafarkinmu.   Yau damuwa ce ke raina, Bisa batu...

Waƙar Neman Mafita Da Riba Babba

0
1. Allah sarki ne mai yawaita Falala da tsari da kyauta Bismillah zan karanta Waƙar mafita da riba 2. Zamanin nan ya ƙazanta Lamurra duk sun jirwanta Ayyuka da halin...

Waƙa Mai Taken Rabbi Kare Min Mijina

0
Rabbi kare min mijina Abin kirana farin ciki na   1. Ni ina sonsa sahibina Shi nake so nake wa ƙauna Shi yake sanya murmushi na Shi yake yaayen fushi...

Waƙa Mai Taken Haƙƙin Dabbobi

0
1. Muna godiya ga jalla sarki Rahimuna, Da ya horace mana halittunsa bai ɗaya. 2. Ya fifita ɗan Adam bisa dukka talikai, Na kogi tudu da masu...

Waƙa Mai Taken Haƙƙin Maƙwabci

0
Allahu sarki ka ban sani, Da zai yi amfanuwa ga ni, Cikin dare har ma da wuni,          Tsare ni aikin take sani, Ina ta roƙon ka mai...