liƙawa: wace ta karbi haihuwar annabi muhammad
Wace Ce Ta Karɓi Haihuwar Annabi Muhammad(S.A.W)?
WACE CE TA KARƁI HAIHUWAR
ANNABI MUHAMMAD
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
Wacce ta karɓi haihuwar Annabi muhammad (s.a.w) ita ce
1.Mahaifiyar Abdurrahman Ɗan Awf.
Domin sanin nasabar manzon allah(s.a.w)