liƙawa: Waƙoƙin Hausa
Yabo A Waƙoƙin Baka
Ba wannan aikin ba ne farau da yake ɗauke da yabo a cikin waƙoƙin baka na da ko na zamani; an yi ayyuka da...
Yabon Gusau A Waƙoƙin Baka
Makaɗan baka na zamani sun yi waƙoƙin yabo da zuga daban-daban ga malaman Hausa musamman waɗanda suke jami'o'in Ƙasar nan; inda waƙoƙin nasu suka...
Yabo Daga Waƙar Maryam Fantimoti
Kamar Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa); Zabiya Maryam Sale Fantimoti ita ma ba a bar ta a baya ba, ta yi waƙoƙin yabo da...
Ma’anar Yabo
Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so...
Hanyoyin Tattara Waƙoƙi da Bayanai
Wannan nazari ya sami tagomashin kammaluwa ta hanyar sauraren waƙoƙin da aka yi wa Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau;
Sannan sai aka ga dacewar rubuce su,...
Muhallan Da Ake Waƙoƙin Fiyano Na Hausa
Muhallan da ake waƙoƙin Fiyano na Hausa su ne wuraren da mawaƙan Hausa masu amfani da fiyano suke rera waƙoƙinsu.
Muhallan Fiyano su ne...
Misalan Waƙoƙin Hausa Na Fiyano
Zainab (2009:84) ta ce "Waƙoƙin fiyano na Hausa su ne waƙoƙin da suka samu canje-canje; daga kayan kiɗa na gargajiya zuwa kayan kiɗa na...