liƙawa: waƙa
Halin Da Muke Ciki
Sun dai kai mu sun bari sun dawoKuma ni sai nake ga mu muka jawoWani sunansa Baba wani Babawo.Alƙawari sukai na za su yi...
Waƙar Bikin Ƙaddamar Da Manhajar WikiHausa
TAKARDA WADDA AKA GABATAR A WAJEN BIKIN ƘADDAMAR DA MANHAJAR WIKIHAUSA, RANAR ASABAR 19 GA OKTOBA, 2024, A ƊAKIN TARO NA GIDAN TARIHI NA...
Waƙar Ban Mutu Ba (Fati Nijar)
Mawaƙiya : Fati Nijar
G/Waƙa: Ayyaraye ga ta da rai Fati Nijar,
Ba ta mutu ba.
Jagora : Ya jama’a ga ni da rai,
Fati Nijar ban...
Saƙo Cikin Waƙa (1991)
Ƙaunar ku ce ta jiƙa7 ni
Sai ta mantar ni tunani
Kuskuren nan da nake yi Ku sani ku kuka sa ni
...
Waƙar yaƙin Korona
1. Bismillah za ni fara
Waƙar yaƙar Korona
2. Nai Salati nai Salama
Ga manzo mai Madina
3. Mu haɗo ƙarfi da ƙarfe
Domin yaƙar Korona
4. Duniya yau ta...
Lokaci Da Yanayin Sadarwa A Waƙar Baka
Bisa yawancin lokuta na sadar da waƙoƙin baka na Hausa, kamar yadda aka yi bayani a baya; akan sadar da waƙar baka ne ...
Sadarwa A Waƙar Baka
Bayan makaɗan baka sun gama tunanin waƙar da za su yi; sai kuma su zo, su sadar da ita ga al'umma.
Ana sadar da...
Yanayin Harshen Waƙar Baka
Mazubi na harshen waƙar baka yana ɗauke da ƙwayoyin sauti da gaɓoɓi da kalmomi da kuma jumloli; waɗanda suke ba makaɗa damar su iya...
Dangantakar Harshe da Waƙa
Harshe da Waƙa - Harshe wani muhimmin sinadari ne wanda al’umma take bayyana al’adunta da hali na zamantakewarta. Mutane a ɗaiɗaya ko a rukuni...
Gudumawar Waƙoƙin Baka na Situdiyo Wajen Haɓaka Tattalin Arziki
Bayan fahimtar tattalin arziki da kuma bayyana matsayin waƙa a wurin Bahaushe; da yadda aka ga mawaƙan da kansu sun ɗauki waƙa a matsayin...