liƙawa: TYPHOID
Zazzabin Typhoid
Wannan cuta ce da wasu rukunin kwayoyin halitta da ake kira salmonella typhi ke haddasata,salmonella typi ido baya iya ganinta.
Ta Wacce Hanya Ake Kamuwa...
Mene Ne Taifud (TYPHOID)
Cutar Typhoid na ɗaya daga cikin cututtukan da suke haddasa zazzaɓi mai tsanani. A sani cewa, kamuwa da cutar Typhoid ya yi ƙaranci sosai...