liƙawa: tyadda ake coconut jolllf rice
Yadda Ake Coconut Jollof Rice
A yau za mu koyi yadda ake coconut jollof rice.
Abubuwan da ake buƙata:
Garin kwakwa ko markaɗaɗɗiyar kwakwa
Shinkafa
Karas
Koren tattasai
Koren wake...