Gida Liƙau(tags) Tsangaya

liƙawa: Tsangaya

Asalin Samuwar Goni

0
Asalin kalmar Gwani/Goni kalmar Barbarci ce "Luhranni Gonni" ma'ana wanda ba ya kuskure in yana karanta Alƙur'ani. Kalmar Gwani dai-dai ta ke da Al'mahir da...

Ƙalubale Ga Makarantun Tsangaya

0
Kamar yadda tarihi ke maimaituwa kullum, cikin kowane al'amari mai kyau ba ka rasa baragurbi ko zare. Tsarin tsangaya ma bai tsira ba. Tarihin musulunci...

Samar Da Tsangayun Gwaji Na Gwamnati

0
Ya zama wajibi ga dukkan jihar dake son bunƙasa tsangayun Alƙur'ani da inganta rayuwar almajirai, bayan ta ba da dukkan kulawar da ta gabata,...

Ɗabi’un Makaranta da Halayensu Cikin Zamantakewar Tsangaya

0
Ɗabi'un makaranta Alƙur'ani da irin halayyarsu ko kuma yanayin tunaninsu game da rayuwa (world-veiw) wani fage ne mai faɗi da muhimmanci wajen sanin haƙiƙanin...

Azuzuwa Da Kashe-kashen Makaranta A Tsangaya

0
Za a iya karkasa makaranta tsarin tsangaya gwargwadon matsayin karatu ko shekaru tsakanin sa'o'i daga almajirai. Kowane aji na da siffofi da ake gane...