liƙawa: Tsangaya
Samar Da Tsangayun Gwaji Na Gwamnati
Ya zama wajibi ga dukkan jihar dake son bunƙasa tsangayun Alƙur'ani da inganta rayuwar almajirai, bayan ta ba da dukkan kulawar da ta gabata,...
Ɗabi’un Makaranta da Halayensu Cikin Zamantakewar Tsangaya
Ɗabi'un makaranta Alƙur'ani da irin halayyarsu ko kuma yanayin tunaninsu game da rayuwa (world-veiw) wani fage ne mai faɗi da muhimmanci wajen sanin haƙiƙanin...
Azuzuwa Da Kashe-kashen Makaranta A Tsangaya
Za a iya karkasa makaranta tsarin tsangaya gwargwadon matsayin karatu ko shekaru tsakanin sa'o'i daga almajirai.
Kowane aji na da siffofi da ake gane...